Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da...

0
Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da Matsalar Tsaro - Sanata Rochas Okorocha   Tsohon gwamnan jahar Imo kuma zaɓaɓɓen sanata a jam'iyyar APC yace sama da kashi 75% na yan Najeriya basa jin...

Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar ya Sanar da Ranar Alhamis 13 ga Watan Mayu 2021...

0
Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar ya Sanar da Ranar Alhamis 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Ranar Sallah   Sanarwar kwamitin ganin wata a Najeriya ta bayyana cewa, ba a alamar watan Shawwal ba. An sanar cewa, gobe za a tashi da...

Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan ‘Yan Bindiga

0
Ministan Yada Labarai da Al'adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan 'Yan Bindiga   Lai Mohammed ya bayyana cewa, ana kokarin sanyawa 'yan Najeriya tsoro ne kawai a kasar. Ya kuma bayyana cewa, gwamnatin tarayya da na isasshen karfin ragargazar 'yan bindiga. Hakazalika ya bayyana...

Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami’an ‘Yan Sanda 11 da ‘Yan Bindiga Suka...

0
Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami'an 'Yan Sanda 11 da 'Yan Bindiga Suka Kashe Kyautar N20m   Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike, ya bada gudummuwar miliyan 20 ga kowane ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sanda 11. Gwamnan yace babu wani...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban...

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban Kasa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta kasa a fadar shugaban kasa. Sai dai kuma zuwa yanzu babu wani cikakken bayani kan ajandar...

Jami’an ‘Yan Sanda 21 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Jami'an 'Yan Sanda 21 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Jahar Akwa Ibom   Hukumar yan sanda a jahar Akwa Ibom ta bayyana wa gwamnan jahar cewa jami'an yan sanda 21 ne suka rasa rayukansu a harin...

Jam’iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala...

0
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman   Jam’iyyar PDP ta na so a sallami Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman. PDP ta ce akwai zargin da ke kan wuyan Ministan sufuri da mai...

Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma’aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso...

0
Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma'aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso Rock   Labari da duminsa na nuna cewa wasu barayi sun yi yunkurin fasawa cikin gidan shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, dake Aso Rock,...

Greenfield: ‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Tuntubar Iyayen Daliban Kan Batun...

0
Greenfield: 'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Tuntubar Iyayen Daliban Kan Batun Kudin Fansa   'Yan bindigan da suka sace daliban Greenfield sun sake tuntubar iyayen daliban kan batun fansa. Sun bayyana sabuwar bukatarsu ta biyan kudin fansa bayan wucewar...

Hadiza Bala Usman: ‘Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a...

0
Hadiza Bala Usman: 'Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a Kan Hukumar NPA   ‘Yan adawa a Majalisa sun bukaci ayi cikakken bincike a kan Hukumar NPA. Hon. Ndudi Elumelu ya ce dakatar da Hadiza Bala Usman da...