Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano

0
Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano   Gwamnatin jahar Kano ta tabbatar ta ce wata bakuwar cuta da ta bulla a jahar ta yi sanadin rasuwar mutane shida. Kwamishinan lafiya na jahar, Dr Aminu Ibrahim-Tsanyawa ne...

‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin Hukumar zaɓe a Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin Hukumar zaɓe a Jahar Abia   Wasu yan bindiga sun sake kai hari ofishin hukumar zaɓe dake ƙaramar hukumar Ohafia a jahar Abia, inda suka cinna masa wuta. Rahotanni sun nuna cewa babu wanda ya rasa ransa...

Gwamnatin Tarayya ta Bada 12 da 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Hutun...

0
Gwamnatin Tarayya ta Bada 12 da 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Hutun Sallah   Gwamnatin tarayya ta bada ranakun Laraba da Alhamis daidai da 12 da 13 ga watan Mayun 2021 a matsayin hutun sallah. Ministan al'amuran cikin gida, Ogbeni...

Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita

0
Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita   Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sake dawo da dokar takaita fita a dukkan kasar daga 12 na dare zuwa 4 na asuba domin dakile yaduwar annobar korona wato COVID-19, The Nation...

NABTEB ta Saki Sakamakon Jarabawar Nuwamba/Disamba ta 2020

0
NABTEB ta Saki Sakamakon Jarabawar Nuwamba/Disamba ta 2020 Sakamakon jarrabawar NABTEB na November/December ta 2020 ta fito. Ifeoma Isiugo-Abanihe shugaban hukumar na kasa ne ta bada sanarwar. Isiugo-Abanihe ta ce kashi 92.42% sun samu kredit biyar da fiye da haka. Rajistara kuma shugaban...

Matsalar Tsaro ta Kusa Zuwa Karshe a Kasar nan – Sifeto Janar na ‘Yan...

0
Matsalar Tsaro ta Kusa Zuwa Karshe a Kasar nan - Sifeto Janar na 'Yan Sanda   Sabon sifeta janar na 'yan sanda Najeriya ya jaddada cewa matsalar tsaro ta kusa zuwa karshe a kasar nan. Ya sanar da hakan ne yayin bikin...

Bada Kwangila: Tsohuwar Shugabar Hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta Mai da Martani

0
Bada Kwangila: Tsohuwar Shugabar Hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta Mai da Martani   Dakatacciyar shugaban hukumar NPA, Hadiza Bala Usman, ta musanta rahotanni da ke yawo na cewa ita kadai ke iya bada kwangila a NPA. Kamar yadda ta bayyana a...

Bani da Wata Alaka da ‘Yan Ta’adda – Janar Abdulsalami.A.Abubakar

0
Bani da Wata Alaka da 'Yan Ta'adda - Janar Abdulsalami.A.Abubakar Tsohon shugaba a Najeriya ya bayyana fushinsa game da alakanta shi da ta'addanci da aka yi a jahar Neja. Ya bayyana yadda yada jita-jita da karya a kafafen sada zumunta ke...

Abubuwan da ya Kamata Mutum ya Sani Game da Zakkatul Fitr(Zakkar Fidda Kai) –...

0
Abubuwan da ya Kamata Mutum ya Sani Game da Zakkatul Fitr(Zakkar Fidda Kai) - Sheikh Aminu Daurawa   Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jahar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa. A...

Darikar Tijjaniya ta Tabbatar da Nadin Sanusi Lamido Sunusi II a Matsayin Khalifa na...

0
Darikar Tijjaniya ta Tabbatar da Nadin Sanusi Lamido Sunusi II a Matsayin Khalifa na Darikar ta Tijjaniya   Darikar Tijjaniya ta tabbatar da nadin Sanusi II a matsayin Khalifa na darikar ta Tijjaniya. A baya cikin watan Maris, an sanar da Sanusi...