KADPOLY: Wani Tsohon Malami ya Kashe Matarsa da Kansa

0
KADPOLY: Wani Tsohon Malami ya Kashe Matarsa da Kansa Ana zargin wani tsohon malamin KADPOLY da kashe kansa - Sai da Austin Umera ya harbi matarsa, sannan ya kashe kansa. Har yanzu ba a gano dalilin da zai sa babban mutum...

ASUU: An Kokarin Raba Mu da Mutanen Mu

0
ASUU: An Kokarin Raba Mu da Mutanen Mu Ana nema shiga wata na goma tun bayan da kungiyar ASUU ta malaman jam'o'i ta fara yajin aiki. Duk wani kokari na sulhunta sabanin da ya shiga tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya bai...

Wanda Sukai Garkuwa da ‘Yan Gida Daya Sun Bukaci N30m

0
Wanda Sukai Garkuwa da 'Yan Gida Daya Sun Bukaci N30m Masu garkuwa da mutanen da sukayi awon gaba da mutane biyar yan gida daya a unguwar Pengi na garin Kuje a birnin tarayya Abuja sun ce wajibi ne a biyasu...

Gwamnatin Tarayya Tana Kokarin Raba Wani Attajiri da Kadarorinsa

0
Gwamnatin Tarayya Tana Kokarin Raba Wani Attajiri da Kadarorinsa Gwamnatin Tarayya ta fara raba Jimoh Ibrahim da wasu kadarorinsa. An dauki wannan matakin ne bayan ‘dan kasuwar ya gaza biyan bashi. AMCON ta ce ana bin Jimoh Ibrahim bashi na kusan Naira...

Abubuwan Dana Fuskanta a Fadar Shugaban Kasa – Diyar Buba Galadima

0
Abubuwan Dana Fuskanta a Fadar Shugaban Kasa - Diyar Buba Galadima Diyar tsohon makusancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ta koka da gwamnatin Buhari. Ta bayyana yadda ta yi aiki na tsawon lokaci a fadar shugaban kasan amma ba a...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanda Dake Tsaron Gidan Wani Tsohon Gwamna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanda Dake Tsaron Gidan Wani Tsohon Gwamna Wasu yan bindiga sun halaka wani jami'in dan sanda ta hanyar harbinsa a harin da suka kai gidan tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson. Lamarin ya afku ne a...

Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari

0
Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari Gwamnan jihar Borno ya yaba wa gwamnatin Muhammadu Buhari saboda kokarinsa a kan jihar Borno. Gwamna Babagana Zulum, ya ce Buhari ya yi gaggawar sakin kudin da jiharsa ta nema a wurinsa. Ta nemi kudade...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu ‘Yan Gida ɗaya

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu 'Yan Gida ɗaya Ana cigaba da samun ƙaruwar matsalar garkuwa da mutane a yankin Arewacin Najeriya. Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da ƴan gida ɗaya su biyar a Pegi da ke babban birnin...

Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021

0
Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021 Kwamitin majalisar dattawa kan lissafe-lissafen kasafin kudi a ranar Laraba ta yi alkawatin gabatar da kammalallen daftarin kasafin 2021 a zauren majalisa ranar 3 ga Disamba. Shugaban kwamitin, Sanata Barau Jibrin, ya...

Kotu ta Yanke Wa Wani Matashi Hukuncin Kisa

0
Kotu ta Yanke Wa Wani Matashi Hukuncin Kisa Kotu a Jihar Adamawa ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar rataya don samunsa da laifin kashe ɗansa. Bincike ya tabbatar da cewa mutum ya kashe ɗansa kuma ya fille kansa...