Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya

0
Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya Fitaccen mai wakar gambara na Amurka Kenye West, ya shiga jerin shahararrun mutane a fadin duniya dake goyon bayan gagarumar zanga-zangar kawo karshen cin zarafin ‘yan sanda a Najeriya. A wani sako da...

Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya

0
Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya Matasa a birnin Jos da ke jihar Filato sun ci gaba da yin zanga-zanga sun kuma bukaci a yi garambawul don kyautata rayuwar al'ummar Najeriya. Yayin da ake ci gaba da gudanar da...

Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano

0
Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano A safiyar ranar Litinin 19 ga watan Oktoba, matasa suka gudanar da wata zanga-zanga a yankin Kofar Mata da ke tsakiyar birnin Kano, bisa zargin ‘yan sanda sun hallaka wani matashi...

EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar?

0
EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar? Tun bayan da zanga-zangar kawo ƙarshen rundunar ƴan sanda ta Sars ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Najeriya, wasu ƴan ƙasar ke ta nuna fargaba kan abin...

Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar...

0
Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar EndSARS Jagoran jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce zanga-zangar kyamar rundunar SARS ta sa gwamnati za ta yi gyara ga tsarin...

WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na...

0
WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na Birtaniya Da Nijeriya Sakamakon binciken da aka saki a yau, wanda masu binciken kasar Nijeriya da Birtaniya suka gabatar, ya bayyana gudunmawar da WhatsApp ya bayar...

Jenny dokin dake wasa da kananan yara a kasar Jamus

0
Jenny wani doki ne a birnin Frankfurt na kasar Jamus, dake yin atisaye shi kadai duk safiya. Mamallakin dokin ya tsufa, baya iya hawa dokin dan yin kilisa, wannan ta sanya doin n fi shi adai n zagayawa. Mutanan birnin...

Sarautar Sadaukin Sakkwato, ta dace da Malan Lawal Maidoki

0
Daga Abdullahi Hashimu Malan Lawal Maidoki, mutun ne mai amana kuma dattijo mai dattako ga dukkan al’amurran sa na yau da kullum. Lawal Maidoki, ya kasance shi ne shugaba na farko da ya fara jagorantar Zakka da Wakafi a...

Farin Rakumin dawa guda daya tak a duniya ya samu juna biyu

0
Farin Rakumin dawa da bincike ya nuna shi ne guda daya tak a duniya dake yankin Garissa na kasar Kenya, an bayar da rahoton cewar ya samu juna biyu. A watan Fabrairun shekarar 2017 ne dai aka haifi wannan farin...

Wani mutum ya shekara 1 yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin tanki dan daukar...

0
Wani mutum mai suna Lin dan shekaru 69 da haihuwa ya shafe tsawon shekara guda yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin ruwan taki, da kuma yin wanka a cikin tankin dan nuna fushinsa kan rashin kirkin da suka yi...