Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fice daga zauren muhawarar da aka shirya yi yau da ‘yan takarar Shugabancin Najeriya a zaben 2019.

Shugaba Buhari dai ya janye daga halartar muhawarar da aka shirya yi, inda shima Atuku Abubakar ya bayyana cewar shima ba zai zauna ba a yi muhawarar sai Buhar yazo.

Atiku ya nemi da Shugaba Buhari ya sanya ranar d yake so dan yin muhawarar

The post Rashin halartar Buhari yasa ba zan yi muhawara ba – Atiku Abubakar appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here