Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer
Tsohon dan wasan Manchester United Rio Ferdinand, wanda ya ci kofin Premier shida da ya bukaci tsohuwar kungiyar tasa ta sallami kocinta Ole Gunnar Solskjaer saboda kasa tabuka komai a kungiyar.
Read Also:
Solskjaer na sa ran ci gaba da jagorantar Manchester United a wasanta na gaba da Watford, bayan wasannin kasashe na neman tikitin zuwa gasar Kofin Duniya.
Rashin katabus din da Ole ke yi a Man United ya sa manyan ‘yan wasanta irinsu Roy Kean suna ci gaba da neman a sallame shi daga aikin kungiyar.