Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban kasa Goodluck murnar cikarsa shekaru 61 a duniya.

Shugaba Buhari ya bayyana Jonathan da cewar mutum ne Mai mutunci da ya tseratar da Najeriya daga aukawa cikin rikicin zabe.

The post Shugaba Buhari ya taya Jonathan murna cika shekara 61 appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here