Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden aikin Gwamnati domin yin takarar Shugaban kasa.

Shugaba Buhari na wannan bayani ne a lokacin da yake tattaunawa da dalibai ‘Yan Najeriya dake karatu abkasar Faransa.

Kwankwaso ya faro ayyuka masu yawa ba dan ya kammala su ba sai domin ya karkatar da akalar kudin dan yayi takarar Shigaban kasa.

The post Shugaba Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden Gwamnati dan yin takarar Shugaban kasa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here