Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar...
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa
Gwamna Ayade na jihar cross River ya ce shugaban ƙasa Buhari ne...
Kin Biyansa N25,009,243: ‘Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar...
Kin Biyansa N25,009,243: 'Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dake Jahar Kano
Wani dan kwangila, Mustapha Umar-Tallo ya kai wa ofishin...
WORD CUP 2016
Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI
Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI
Shugabancin Dr. Bashir Gwandu...
Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba
Adadin Mutane da aka Kashe a Gaza Tun Daga 7 ga Watan Oktoba
Ma'aikatar lafiya ta...
Bayan Lamushe Kudin Fansa: ‘Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Bayan Lamushe Kudin Fansa: 'Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20
Yan bindiga su ka lamushe...
WRC Rally Cup
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam’iyyar APC Aika-Aika
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam'iyyar APC Aika-Aika
Fusatattun matasa...
Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi – CBN
Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi - CBN
CBN reshen...
Ka fi Masu Zaginka Gaskiya Dattijo – Masoyin Buhari
Ka fi Masu Zaginka Gaskiya Dattijo - Masoyin Buhari
Fitaccen masoyin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sirajo...
CYCLING TOUR
PDP: Takarar Gwamnan Kano ta Abba K. Yusuf na cikin tsaka mai wuya
Dan takarar Gwamnan Kano karkashin jam’iyyar PDP Abba K. Yusuf ya auka cikin rudani, abinda ya sanya ya dauko hayar kwararren lauya mai mukamin...
Hoton Femi Fani Kayode a Gurin Daurin Auran ‘Dan Shugaba Buhari
Hoton Femi Fani Kayode, Gwamnoni da Ministoci a Gurin Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari
Femi Fani-Kayode ya bi sahun manyan 'yan APC don halartan daurin...
An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja
An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja
Mutane sun tsinci gawarwakin wasu mutum biyu, namiji da mace tsirara a...
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Alkalin babbar kotun tarayya ta Abuja, Okon Abang ya tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan bukatar...
Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara
Lakaɗa wa ɗaliba Duka: An Dakatar da Shugaban Islamiyya a Jahar Kwara
Gwamnatin jahar Kwara a Najeriya ta dakatar da shugaban wata makarantar arabiyya da...
TENNIS
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Koka da Rashin Tsaro
Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta koka kan tarbarbarewar tsaro a sasan Najeriya.
Kungiyar ta yi wannan jawabin ne yayin...
Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu
Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu
Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole.
Matashiyar mai suna...
LATEST ARTICLES
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a...
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja
FCT, Abuja - Rundunar ‘yan sanda ta Najeriya reshen Abuja ta kaddamar da bincike kan sace mota a masallacin Juma'a.
Rundunar ta fara farautar barayin da...
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga
FCT, Abuja - Rasuwar Rauf Adeniji, babban jigon jam’iyyar APC, ta girgiza jam’iyyar da kasa baki ɗaya.
Adeniji ya kasance Daraktan Gudanarwa na jam’iyyar kafin sace shi wanda ya rasa ransa bayan sa'o'i...
Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC – Ndume
Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC - Ndume
Abuja - Sanata Muhammed Ali Ndume ya bayyana cewa ba shi shirin sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa SDP.
Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa Najeriya...
Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar...
Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar da APC - Ganduje
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce duk wata haɗaka da jam'iyyun hamayyar ƙasar ke shirin yi...
An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa’adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar
An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa'adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar
Kotun ƙolin Indiya ta bai wa shugaban ƙasar wa'adin wata uku da ya amince da sabbin dokoki da jihohin ƙasar suka amince da su.
Akwai tarin ɗaruruwan dokoki...
Jami’an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi
Jami'an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi
Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 50, bisa zargin yi wa ƴarsa ciki a ƙauyen Kurmi Ado da ke ƙaramar hukumar Ganjuwa a...
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka
Darajar dalar Amurka ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba cikin shekara uku a kan kuɗin euro a ranar Juma'a, sakamakon ƙarin harajin da ƙasar ta sanya kan kayayyakin...
Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba.
Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar.
Wani...
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwace iko gaba ɗaya da filin jirgin sama na babban birnin ƙasar, Khartoum daga hannun dakarun RSF da suka kwashe kusan shekaru biyu suna iko...