LATEST ARTICLES

An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a...

0
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja   FCT, Abuja - Rundunar ‘yan sanda ta Najeriya reshen Abuja ta kaddamar da bincike kan sace mota a masallacin Juma'a. Rundunar ta fara farautar barayin da...

Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga

0
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga FCT, Abuja - Rasuwar Rauf Adeniji, babban jigon jam’iyyar APC, ta girgiza jam’iyyar da kasa baki ɗaya. Adeniji ya kasance Daraktan Gudanarwa na jam’iyyar kafin sace shi wanda ya rasa ransa bayan sa'o'i...

Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC – Ndume

0
Dalilan da ya sa ƴan siyasa ke barin APC - Ndume   Abuja - Sanata Muhammed Ali Ndume ya bayyana cewa ba shi shirin sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa SDP. Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa Najeriya...

Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar...

0
Suna Son ƙulla Haɗaka da ba za ta yi Tasiri ba da Nufin Kawar da APC - Ganduje   Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce duk wata haɗaka da jam'iyyun hamayyar ƙasar ke shirin yi...

An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa’adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar

0
An Bai wa Shugaban ƙasar Indiya Wa'adin Sanya Hannu Kan Dokokin Jihohin ƙasar   Kotun ƙolin Indiya ta bai wa shugaban ƙasar wa'adin wata uku da ya amince da sabbin dokoki da jihohin ƙasar suka amince da su. Akwai tarin ɗaruruwan dokoki...

Jami’an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi

0
Jami'an Tsaro sun Kama Magidanci Kan Zargin yi wa ƴarsa Ciki a Bauchi   Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 50, bisa zargin yi wa ƴarsa ciki a ƙauyen Kurmi Ado da ke ƙaramar hukumar Ganjuwa a...

Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka

0
Dalar Amurka ta yi Mummunar Faɗuwa Saboda Harajin Amurka   Darajar dalar Amurka ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba cikin shekara uku a kan kuɗin euro a ranar Juma'a, sakamakon ƙarin harajin da ƙasar ta sanya kan kayayyakin...

Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza

0
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza   Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba. Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...

Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC

0
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC   Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar. Wani...

Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF

0
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF   Sojojin Sudan sun ƙwace iko gaba ɗaya da filin jirgin sama na babban birnin ƙasar, Khartoum daga hannun dakarun RSF da suka kwashe kusan shekaru biyu suna iko...