Hafsoshin Kasan Najeriya: ‘Yan Arewa 20 da Suka Taba Rike  Matsayin a Tarihi

 

A yau ne aka ji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya nada Manjo-Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsoshin kasan Najeriya.

Legit.ng Hausa ta kawo maku jerin ‘Yan Arewa da suka taba rike wannan matsayi a tarihi.

1. Laftanan Kanal Yakubu Gowon

Filato

1966

2. Laftanan Kanal Joseph Akahan

Benuwai

1967 – 1968

3. Manjo Janar Hassan Usman Katsina

Katsina

1968 – 1971

4. Laftanan-Janar T. Y Danjuma

Taraba

1975 – 1979

5. Laftanan-Janar Gibson Jalo

Adamawa

1980 – 1981

6. Laftanan-Janar Muhammad Inuwa Wushihi

Taraba

1981 – 1983

7. Manjo Janar Ibrahim Babangida

Neja

1984 – 1985

8. Laftanan-Janar Sani Abacha

Borno

1985 – 1990

9. Laftanan-Janar Salihu Ibrahim

Kaduna

1990 – 1993

10. Laftanan-Janar Aliyu M. Gusau

Zamfara

1993

11. Manjo Janar Chris Alli

Filato

1993 – 1994

12. Manjo Janar Alwali Kazir

Yobe

1994 – 1996

13. Laftanan-Janar Ishaya Bamaiyi

Kaduna

1996 – 1999

14. Laftanan-Janar Victor Malu

Benuwai

1999 – 2001

15. Laftanan-Janar Martin Luther Agwai

Kaduna

2003 – 2006

16. Laftanan-Janar Luka Yusuf

Kaduna

2007 – 2008

17. Laftanan-Janar Abdulrahman Bello Dambazau

Kano

2008 – 2010

18. Laftanan-Janar Tukur Yusuf Buratai

Borno

2015 – 2021

19. Laftanan-Janar Attahiru Ibrahim

Kaduna

2021 Na karshe a jerin shi ne Manjo-Janar Farouk Yahaya wanda ya fito daga jahar Zamfara.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here