Amurka: Kotu ta yi Watsi da Karar da Trump ya Shigar

Wani Alkalin kotun jihar Georgia ya yi watsi da karar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump.

ya shigar kan kuri’un da aka kada ta akwatin sako.

Kwamitin Trump ta bukaci kotun ta tabbatar da cewa an bi dokokin jiha kan kuri’un da mutane suka kada gabanin ranar zabe ta akwatin sako. Yanzu haka Trump na biye da Biden a zaben.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here