Shugaban masa Muhammadu Buhari zai kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom.

Sanata Ita Enag mai taimakawa Shugaban kasa na musamman akan harkokin majalisar dattawa ne ya bayyana hakan a ranar Litinin a lokacin da yake ganawa da manema labarai a jihar ta Akwa Ibom.

Shugaba Buhari tare da Shugaban jam’iyyar APC ta kasa Adams Oshiomhole da sauran dukkan shugabannin jam’iyyar domin bikin kaddamar da takarar a ranar Juma’a.

The post Buhari zai kaddamar da kamfen ran Juma’a a Akwa Ibom appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here