Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da halin da ake ciki na kashe kashe a jihar Zamfara. Shugaban yaji takaicin hare haren da aka kai a kauyen Birnin magaji dake yankin karamar hukumar Tsafe da kuma wanda aka kai a Magami a yankin masarautar Maradun.

Shugaba Buhari yayi wannan tir ne ta bakin kakakinsa Malam Garba Shehu Wanda ya zanta da manema labarai a fadar Gwamnati dake Aso Villa yana mai yin tir da kashe kashen.

 

The post Shugaba Buhari yayi Allah wadai da kashe kashe a Zamfara appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here