Home DUNIYA Page 10

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama’a masu zanga-zanga a Jahar...

0
EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama'a masu zanga-zanga a Jahar Ta su. Ƴan sandan kwantar da tarzoma sun buɗe wa dubban masu zanga-zangar EndSars wuta a dandalin Lekki toll gate da ke birnin Legas a kudancin...

Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya

0
Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya Fitaccen mai wakar gambara na Amurka Kenye West, ya shiga jerin shahararrun mutane a fadin duniya dake goyon bayan gagarumar zanga-zangar kawo karshen cin zarafin ‘yan sanda a Najeriya. A wani sako da...

Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya

0
Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya Matasa a birnin Jos da ke jihar Filato sun ci gaba da yin zanga-zanga sun kuma bukaci a yi garambawul don kyautata rayuwar al'ummar Najeriya. Yayin da ake ci gaba da gudanar da...

Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano

0
Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano A safiyar ranar Litinin 19 ga watan Oktoba, matasa suka gudanar da wata zanga-zanga a yankin Kofar Mata da ke tsakiyar birnin Kano, bisa zargin ‘yan sanda sun hallaka wani matashi...
- Advertisement -
Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas