Jawabin Shugaba Tinubu a Wajen Gabatar da Kasafin Kudin 2024
Jawabin Shugaba Tinubu a Wajen Gabatar da Kasafin Kudin 2024
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudinsa na farko ga zaman hadin gwiwar Majalisun Najeriya.
Kasafin kudin na 2024, wanda ya kunshi sama da naira tirliyan 27.5 zai...
Za mu Rage Hauhawar Farashin Kayayyaki da Kashi 21 a Cikin 100 – Shugaba...
Za mu Rage Hauhawar Farashin Kayayyaki da Kashi 21 a Cikin 100 - Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta yi duk abin da ya kamata domin rage hauhawar farashin kayayyaki da kashi 21 cikin 100...
Akpabio ya Buƙaci Gwamnatin Tarayya ta Soke Wasu Ma’aikatun Gwamnati
Akpabio ya Buƙaci Gwamnatin Tarayya ta Soke Wasu Ma'aikatun Gwamnati
Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Sanata Godswill Akpabio ya buƙaci gwamnatin tarayyata ta soke wasu ma'aikatun gwamnati, sannan ta yi garambawul a wasu, ta yadda za a samu ingantuwar aiki.
Yayin da...
Majalisar Dokokin Kenya ta Haramta wa Mambobinta Sanya Kayan Gargajiya
Majalisar Dokokin Kenya ta Haramta wa Mambobinta Sanya Kayan Gargajiya
Majalisar dokokin Kenya ta haramta wa mambobinta sanya wata nau'in rigar kwat da ake kira Kaunda suit, wadda ta samo sunanta daga sunan tsohon shugaban ƙasar Zambia, marigayi Kenneth Kaunda.
Shugaban...
Hukumar NJC ta Shirya Gudanar da Bincike Kan Al’amuran da Suka Shafi Takardar Daukaka...
Hukumar NJC ta Shirya Gudanar da Bincike Kan Al'amuran da Suka Shafi Takardar Daukaka Karar Zaben Gwamnan Kano
Majalisar shari’a ta kasa (NJC) ta shirya gudanar da bincike kan al’amuran da suka shafi takardar daukaka karar zaben gwamnan jihar Kano...
An Samu Takaddama a Majalisar Dattawan Najeriya Kan Nada Sabbin Shugabannin Marasa Rinjaye
An Samu Takaddama a Majalisar Dattawan Najeriya Kan Nada Sabbin Shugabannin Marasa Rinjaye
An samu takaddama a majalisar dattijan Najeriya ranar Talata, bayan sanar da nadin shugabanni a bangaren marasa rinjaye da Shugaba Majalisar Godswill Akpabio ya yi.
Kujerar shugaban marasa...
Mulkin ƴan Najeriya na da Wuyar Sha’ani – Buhari
Mulkin ƴan Najeriya na da Wuyar Sha'ani - Buhari
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyakar iyawar da Allah ya ba shi.
Buhari ya bayyana haka ne a tattaunawa da gidan talbijin na ƙasa (NTA). Sai...
APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku...
APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku Martani
Fadar shugaban Najeriya ta mayar wa babbar jam'iyyar adawa ta PDP da kuma ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar kan zargin da suka yi...
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari’o’in Zaɓe
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari'o'in Zaɓe
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari'o'in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar su soke hukuncin...
An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada...
An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada Shawara Kan Tsaro
An fara kira ga shugaban kasa Bola Tinubu kan ya tsige Nuhu Ribadu a matsayin mai bada shawara kan tsaro saboda furucinsa na...