Home SIYASA Page 106

SIYASA

PDP ce kadai za ta Iya Samar da Madaidaiciyar Mafita Kuma ta Kafa Ingantaccen...

0
PDP ce kadai za ta Iya Samar da Madaidaiciyar Mafita Kuma ta Kafa Ingantaccen Shugabanci a Najeriya - Shugaban Matasan Arewa   Kungiyar shugaban matasan Arewa sun bukaci Obasanjo ya nemo mafita ga 'yan Najeriya. Kungiyar ta bukaci shugaban da ya yi...

Majalisar Dokokin jahar Plateau ta Magantu Kan Matsalar Rashin Tsaro a Jahar

0
Majalisar Dokokin jahar Plateau ta Magantu Kan Matsalar Rashin Tsaro a Jahar   Majalisar dokokin jahar Filato ta yi Allah wadai da kashe-kashen da ke faruwa a garuruwa daban-daban a Jos. Wasu mazauna jahar ba su ji dadin yadda gwamna Simon Lalong...

Ana Samun Nasarori Masu Yawa a Yaki da Ta’addanci a Fadin Kasar nan –...

0
An Samun Nasarori Masu Yawa a Yaki da Ta'addanci a Fadin Kasar nan - Garba Shehu   Fadar shugaban kasa ta magantu kan kokarin da gwamnati mai ci ke yi wajen yaki da masu tayar da kayar baya da fashi da...

Majalisar Dokokin Jahar Plateau ta Nemi Mazauna Jahar da su Kare Kansu da Hare-Hare

0
Majalisar Dokokin Jahar Plateau ta Nemi Mazauna Jahar da su Kare Kansu da Hare-Hare   An bukaci mazauna jahar Filato da su kare kansu daga hare-hare yayin da rikici ke ci gaba da kamari. Majalisar dokokin jahar Filato ce ta yi kiran...

Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Bada Umarnin Rufe kasuwannin Jahar

0
Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Bada Umarnin Rufe Kasuwannin Jahar   Matsalar tsaro a jahar Zamfara ta yi tsamari kuma gwamnatin jahar na shirin daukar matakan kare al’ummarta. Wasu gungun 'yan bindiga a jahar Zamfara sun mamaye garuruwa da dama inda suke...

Najeriya 61: Gwamnatin Tarayya ta Fara Shirin Shagalin Bikin Samun Yancin Kai

0
Najeriya 61: Gwamnatin Tarayya ta Fara Shirin Shagalin Bikin Samun Yancin Kai   Gwamnatin tarayya ta rantsar da kwamitin mutum 12 na shirya shagalin cikar Najeriya 61 da samun 'yancin kai. Kamar yadda sakataren gwamnatin tarayya, SGF Boss Mustapha ya ce an...

Fadar Shugaban Kasa ta Bayyana Cewa Zata Hukunta Duk Ma’aikacin Fadar da ta Samu...

0
Fadar Shugaban Kasa ta Bayyana Cewa Zata Hukunta Duk Ma'aikacin Fadar da ta Samu da Cin Amana   Tijjani Umar, sakataren din-din-din na Fadar Shugaban Kasa, ya ce za a hukunta duk wani ma’aikacin Fadar Shugaban Kasa da aka samu da...

Atiku Abubakar ya Koma Makaranta

0
Atiku Abubakar ya Koma Makaranta   Biyo bayan jita-jitan cewa Atiku ya koma Dubai da zama, dan siyasan ya yi martani. Tsohon mataimakin shugaban kasan yace makaranta ya koma karo ilimi. Ya ce Obasanjo ne ya bashi shawaran komawa makaranta. Abuja - Tsohon mataimakin...

Gina Wurin Kiwo: Ban Nemi N6b Daga Gurin Gwamnatin Tarayya ba, Kuma Bazan Nema...

0
Gina Wurin Kiwo: Ban Nemi N6b Daga Gurin Gwamnatin Tarayya ba, Kuma Bazan Nema ba - Gwamna Umahi   Gwamnatin Ebonyi ta ce ba ta goyon-bayan a ware fili domin ayi kiwon dabbobi. Gwamna David Umahi ya musanya kalaman da suka fito...

Shugaba Buhari ya Nada Dr.Simon Harry a Matsayin Sabon Shugaban NBS

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr.Simon Harry a Matsayin Sabon Shugaban NBS   Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabon shugaba a hukumar NBS. Zaman Yemi Kale ya kare bayan wa’adinsa sun kare a watan Agustan nan. Darektan tsare-tsare, Dr. Simon Harry ne zai...

Labarai

Latest News
An Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha Hari