Home SIYASA Page 117

SIYASA

Tsige Gwamna Buni: Jam’iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar

0
Tsige Gwamna Buni: Jam'iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar   Jam'iyyar All Progressives Congress mai mulki a Najeriya tayi Allah wadai da kiraye-kirayen a tsige shugaban kwamitin rikon kwarya, Gwamna Mai Mala Buni. Mai magana da yawun...

Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta’azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari

0
Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta'azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari   Daga Landan, Buhari ya aiko da sakon ta'azziyarsa da iyalan Shagari Wannan ya biyo bayan rasuwar maidakin marigayin An yi jana'izarta a Masallacin tarayya dake Abuja. Shugaba Muhammadu...

Jam’iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa

0
Jam'iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa   Jam'iyyar PDP ta maka gwamna Buni a kotu bisa zarginsa da saba ka'idar tsarin mulkin Najeriya. PDP ta bukaci kotu da ta tsige gwamnan, kuma ta gaggauta maye...

Ka’idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter

0
Ka'idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter   Gwamnatin Buhari ta amince Twitter ya dawo aiki a Najeriya, sannan an ba kamfanin ka'idoji. Kamfanin ya amince da bukatar gwamnati, ya kuma sanar da cewa zai kafa ofishi a Najeriya. Najeriya ta lissafo...

Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyin Karatun Marayu 5,361 Kyauta

0
Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyi Karatun Marayu 5,361 Kyauta Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya jagoranci sanya marayu makaranta a garin Monguno. Zulum wanda ya ɗauki bayanan marayun da kansa, ya ɗauki nauyin basu duk abinda ake bukata kyauta. Hakazalika, Zulum ya yi...

Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023

0
Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023   Gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom, ya gargaɗi masu shirin maguɗin zaɓe a jahar da su bar wasiyya kafin fitowa gida. Gwamnan ya faɗi haka ne yayin zantawa da manema labarai a...

Gwamantin Tarayya za ta Rasa Makudan Kudin da ta ke Samu Daga Harajin VAT

0
Gwamantin Tarayya za ta Rasa Makudan Kudin da ta ke Samu Daga Harajin VAT   Rahotanni sun nuna kudin shigan da gwamnatin tarayya ke samu zai ragu. Alkali ya ba gwamnatin jahar Ribas gaskiya a shari’ar ta da FIRS a kan VAT. Gwamnatin...

Garkuwa da Kwamishina: Iyalan Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Fara Tattaunawa da...

0
Garkuwa da Kwamishina: Iyalan Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Fara Tattaunawa da 'Yan Bindigan   Gwamnatin jahar Neja ta sake jaddada matsayarta kan batun tattaunawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane. Gwamnati ta ce tana kan bakanta, kuma ba...

Dalilin da Yasa Jama’iyyar APC Reshen Jahar Enugu ta Tsige Shugaban Jam’iyyar

0
Dalilin da Yasa Jama'iyyar APC Reshen Jahar Enugu ta Tsige Shugaban Jam'iyyar   Rikicin APC a jahar Enugu ya ɗauki wani sabon salo ranar Laraba yayin da jami'an yan sanda suka kwace sakateriya. Babu wani mamba ko jigon jam'iyyar da jami'an sanda...

Abubuwan da ke Kawo Matsalar Tsaro a Najeriya – Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa

0
Abubuwan da ke Kawo Matsalar Tsaro a Najeriya - Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa   Shugaban hukumar yaki da rashawa a Najeriya ICPC ya ce gurbacewar tattalin arziki da kuma rashawa da ta'annati ne manyan abubuwan da ke ruruta matsalar tsaro...

Labarai

Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila