2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya...
2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya - IBB
Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana dalilin da ya sa bai kamata 'yan Najeriya su zabi tsofaffin 'yan...
Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake...
Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake Mulki - IBB
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida, yace ya yaki rashawa fiye da shugaba Buhari.
Ya kara da cewa wadanda suka yi mulki...
Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra’ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da...
Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra'ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da Shugabancin Kasa
An ƙarfafa wa matasan Najeriya gwiwar cewa su shirya don jagorantar kasar bayan zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa.
Wasu manyan jiga-jigan PDP da APC da...
Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno
Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno
Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya yi alawadai da rikicin rushe wata coci da akayi kuma ya umarci ‘yansanda suyi bincike akai.
Akalla an kashe mutum daya...
Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu – Atiku Abubakar
Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu - Atiku Abubakar
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, yace dole ne shugabannin PDP su haɗa kansu.
Atiku yace bai kamata ana samun irin wannan hatsaniyar a dai-dai wannan lokacin...
Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen ‘Yan Kungiyar IPOB
Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen 'Yan Kungiyar IPOB
Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya yi kira ga masu son ɓallewa daga kasa su canza tunaninsu.
Ganduje yace hanyar da suka ɗakko ba mai bulle wa bace domin warware matsalar dake damun su...
Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi
Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi
Gwamna Masari ya karbi bakuncin babban hafsan sojojin kasa.
Faruk Yahaya ya kai ziyara Katsina don ganawa da hafsoshin sa.
Masari yace ba ya jin dadin mulkin jahar saboda...
Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya
Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya
Tsohon gwamnan jahar Kano lokacin mulkin Soja, Dominic Oneya, ya rigamu gidan gaskiya yana mai shekara 73.
Hadimin gwamna Abdullahi Ganduje, Abubakar Aminu Ibrahim, ya bayyana haka a jawabin da...
Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da...
Gwamnati na Daukar Matakan da Suka Dace Domin Ganin an Samu Mafita Game da Matsalar Tsaro - Cif Chukwuemeka Nwajiuba
Karamin ministan ilimi ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ba za ta tattauna da 'yan bindiga ba.
A cewar gwamnati, hakan...
Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan – Gwamna Sanwo-Olu
Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan - Gwamna Sanwo-Olu
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jahar Lagos ya bayyana cewa Bola Tinubu yana cikin koshin lafiya.
Gwamnan yace sun tattaunawa abubuwa da dama da suka shafi jam'iyyar APC da kuma kasa...






















