Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada...
Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada Zumunta da Shafukan Yanar Gizo
Majalisa ta saurari ra’ayoyin mutane a kan kiran yi wa dokar NBC garambawul.
Minista ya bada shawarar kafa wasu dokoki wajen aiki...
Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan ‘Yan Kasar – Yemi Osinbajo
Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan 'Yan Kasar - Yemi Osinbajo
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana irin shugabannin da Najeriya ke bukata don ci gaban kasa.
Ya ce, dole ne a samu shugabanni masu son hada kan jama'a...
Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi...
Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi - Gwamna Ganduje
Gwamnan jahar Kano Ganduje ya magantu kan yaushe zai yi ritaya daga harkokin siyasa.
Ya bayyana cewa, wannan lamari ne na lokaci, idan lokaci...
Bama Maraba da Kai a Cikin Jam’iyyar mu – Kungiyar Jam’iyyar APC ga Gwamna...
Bama Maraba da Kai a Cikin Jam'iyyar mu - Kungiyar Jam'iyyar APC ga Gwamna Bala Mohammed
Wata kungiya na masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC a jahar Bauchi ta yi ikirarin cewa Gwamna Bala Mohammed na son komawa APC.
Sai...
Gwamnonin Jam’iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya
Gwamnonin Jam'iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya
“Ya kamata a ranto kudi saboda dalilai masu amfani, bashin da ake bin Najeriya a yanzu na sama da Naira tiriliyan 36 ya bayyana a fili mara amfani mai...
Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata
Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata
Gwamnan Bauchi ya ware kimanin bilyan biyu don tallafawa mata da matasa.
An sa wannan shiri suna ' Shirin karfafa mutane da samar da aikin yi na Kaura'.
Wannan...
Gwamnan Bauchi ya Nada Sabon Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jahar
Gwamnan Bauchi ya Nada Sabon Shugaban Ma'aikatan Gidan Gwamnatin Jahar
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya nada Dr Aminu Gamawa a matsayin sabon shugaban ma'aikatan gidan gwamnati.
Nadin Dr Gamawa na zuwa ne bayan gwamnan ya sallami tsohon shugaban ma'aikatan Dr...
A Rashin Sani Gwamna Ganduje ya Taka Hoton Kwankwaso – Malam Muhammad Garba
A Rashin Sani Gwamna Ganduje ya Taka Hoton Kwankwaso - Malam Muhammad Garba
Gwamnatin jahar Kano ta bayyana cewa bada sanin gwamna Ganduje ya taka hoton kwankwaso ba.
Kwamishinan labarai na jahar, Malam Muhammad Garba, shine ya bayyana haka ga manema...
Gwamnonin Jam’iyyar PDP Sun Fitar da Tsarin Tumbuke Jam’iyyar APC a Zaben 2023
Gwamnonin Jam'iyyar PDP Sun Fitar da Tsarin Tumbuke Jam'iyyar APC a Zaben 2023
Gwamnonin Najeriya karkashin jam'iyyar PDP sun yi taro don karbe mulkin APC a zaben 2023.
Gwamnonin sun bayyana cewa, suna son fitar da wani tsari ne wanda zai...
Shekaru Shida Kenan, Har Yanzu ‘Yan Najeriya Basu ga Canji ba – Odigie-Oyegun ga...
Shekaru Shida Kenan, Har Yanzu 'Yan Najeriya Basu ga Canji ba - Odigie-Oyegun ga Gwamnatin APC
Odigie-Oyegun ya roki gwamnatin APC da Shugaba Buhari ke jagoranta da ta ba ‘yan Najeriya canjin da suka yi alkawari.
Jam’iyyar APC, yayin yakin neman...






















