Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari – Ganduje
Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari - Ganduje
Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar mambobin NWC zuwa wurin Buhari ne domin ya gabatar da su.
Shugaban APC na ƙasa ya ce sun kuma taya tsohon shugaban ƙasar murnar...
Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3
Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3
FCT, Abuja - Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman amincewarta kan ƙarin ministoci guda uku.
Jaridar NTA News ta rahoto cewa shugaban...
Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba
Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba
Kotun zaben gwamnan jihar Kaduna ta soke nasarar zaben Gwamna Uba Sani.
Da take yanke hukunci a ranar Alhamis, 28 ga watan Satumba, kotun ta ayyana zaben gwamnan jihar...
Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma’adinai ba Bisa ƙa’ida ba a Faɗin Jihar Zamfara
Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma'adinai ba Bisa ƙa'ida ba a Faɗin Jihar Zamfara
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya haramta dukkan ayyukan haƙar ma'adinai ba bisa ƙa'ida ba a faɗin jihar, inda ya buƙaci jami'an tsaro su ɗauki tsauraran matakai...
Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma...
Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma a Abuja
Ministan Abuja Nyesom Wike ya soke ikon mallakar filayen ɗan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar LP, Mista Peter Obi da na tsohon gwamnan Cross...
Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu – Shugaban Faransa
Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu - Shugaban Faransa
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya ce sojin Jamhuriyar Nijar su na rike da jakadansu a kasar.
Macron ya ce yanzu haka yana ofishin jakadancin Faransa da ke Nijar inda...
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar...
Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah...
Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah Nasara
Jihar Enugu - Kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takararta a zaben gwamnan jihar Enugu, Uche...
Mu ba Ci-ma-Zaune ba ne, Muna da Arziƙi – Shugaba Tinubu
Mu ba Ci-ma-Zaune ba ne, Muna da Arziƙi - Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyarsa ta gyara Najeriya, yana mai bayyana ƴan ƙasar da cewa masu ƙwazo ne, saboda haka babu wani dalili da zai sanya su...
Shugaba Tinubu ta Sha Alwashin Kawo Karshen Rikicin Manoma da Makiyaya
Shugaba Tinubu ta Sha Alwashin Kawo Karshen Rikicin Manoma da Makiyaya
Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin kawo karshen faɗace-faɗace tsakanin manoma da makiyaya a faɗin Najeriya.
Shugaban ƙasa ya ɗauki alƙawarin ne yayin gana wa da kwamitin garambawul ga kiwon...