In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 – Umahi Zuwa...
In Kun Isa ku ba wa Kudu Tikitin Shugaban Kasa 2023 - Umahi Zuwa PDP
Gwamna Umahi ya sake aika wani muhimmin sako zuwa ga tsohuwar jam’iyyarsa, PDP, gabannin 2023.
Gwamnan na jihar Ebonyi ya ce yana zuba ido don ganin...
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu.
shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya karanto a...
‘Yan Jam’iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
'Yan Jam'iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
‘Yan majalisar adawa ba su goyon bayan Mahmud Yakubu ya sake rike INEC.
Sanatocin PDP suna ganin cewa sam bai dace Yakubu ya koma kan kujera ba.
Marasa rinjaye a Majalisar...
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 – Fashola
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 - Fashola
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya ce APC za ta cigaba da mulki a 2023, matsawar sun cika alkawuransu.
Ya ce wajibi ne 'yan siyasa su dage...
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Wani ‘Dan Majalisar Birtaniya ya zargi Janar Yakubu Gowon da laifin sata.
‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban kasar ya saci kudi daga asusun CBN.
Babu abin da zai iya tabbatar da wannan...
2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara – Dr Salihu...
2023: APC ta Kusa Bada Izinin Sayar da Fom Din Takara - Dr Salihu Lukman
A ranar Litinin, darekta janar na PGF, Dr Salihu Lukman, ya ce kwanan nan APC za ta fara sayar da fom din takara.
A cewarsa, ko...
Za’a Cire Wasu Daga Biyan Haraji – Shugaba Buhari
Za'a Cire Wasu Daga Biyan Haraji - Shugaba Buhari
Muhammadu Buhari, shugaban kasa, ya ce gwamnatinsa ta bullo da tsari domin ragewa talakawaradadin hauhawar farashin kayayyaki.
A cewar Buhari, daga cikin tsare-tsaren akwai batun cire wa masu karbar mafi karancin albashi...
Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane – Ministar Kudi
Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane - Ministar Kudi
Ministar kudi ta kasa, Zainab Ahmed ta bayyana cewa matsin tattalin arziki da Najeriya ta shiga na dan lokaci ne.
Zainab ta sanar da hakan ne a taron tattalin arziki...
Philip Shekwo: Gwamnan Nassarawa Yayi Kudirin Kama Makasan Shugaban APC
Philip Shekwo: Gwamnan Nassarawa Yayi Kudirin Kama Makasan Shugaban APC
Gwamnan jihar Nasarawa ya sha a alwashin zakulo yan bindigan da suka kashe shugaban APC na jihar.
A daren ranar Asabar ne makasan suka kai farmaki gidansa sannan suka tsere da...
Dalilin Ziyarar Shugabannin APC Zuwa Villa
Dalilin Ziyarar Shugabannin APC Zuwa Villa
Gumurzun siyasa tsakanin dattijon jam'iyyar PDP, Bode George, da abokin karawarsa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,ya sake ɗaukar zafi.
George ya sake kunno wutar rikicin ne bayan ya yi iƙirarin cewar ziyarar da jiga-jigan dattijan...