Home SIYASA Page 175

SIYASA

Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa

0
Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa Kungiyar gwamnonin Najeriya ta kwatanta kisan monoma 43 na kauyen Zabarmari a matsayin zalunci. Sun fadi hakan ne ta bakin shugabansu, inda suka ce harin ya nuna gazawar tsaron kasar gaba...

Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE

0
Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi muhimman nade. nade a gwamnatin jihar Kano. Daga cikin nade-naden da Ganduje ya yi akwai nadin shugaban makarantar CARS da SRCOE. Ganduje ya bukaci...

Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa

0
Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa Wani tsohon mutum wanda aka gan shi yana tura amalanke na abincin dabbobinsa ya ce tsohon kansila ne shi. Anibaba ya ce a lokacin mulkin Babangida, N500 ne albashinsa duk da N444 suke...

APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta

0
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta   Hilliard Eta ya kai karar Jam’iyyar APC kotu a kan tsige Adams Oshiomhole. Eta ya na kalubalantar matakin da aka dauka na yin waje da majalisar NWC. Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin da ake...

2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka

0
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka   Ayyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram sun fara bayyana ne tun cikin shekarar 2009 a jihar Borno. Har yanzu, bayan fiye da shekaru 10, kungiyar Boko Haram ba ta daina kai...

Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC

0
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC Kakakin jam'iyyar APC, Yekini Nabena ya sanar da dage taron APC NEC. Kamar yadda aka sanar a baya, za a yi taron ne a ranar 5 ga watan Disamba. An mayar 8 ga watan...

Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam’iyar APC

0
Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam'iyar APC Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a. Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan manoman. Dattijo Dakta...

Yadda Wasu Jam’iyyu Suka Rasa Mambobin su

0
Yadda Wasu Jam'iyyu Suka Rasa Mambobin su Mambobin jam’iyyun PDP da APGA fiye da 500 sun sauya sheka zuwa APC a jihar Abia. Taron ya samu halartan Sanata Orji Kalu da shugaban APC a jihar Abia, Donatus Nwapka. Hakan na zuwa ne...

Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023

0
Wata Kungiyar Arewa na Kokarin Kaddamar da Shugaban Kasa#2023 An fara tsere kan wanda zai gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasar. Wata kungiyar Arewa ta kaddamar da neman sahihin dan takara da zai zama shugaban kasa a 2023. Kungiyar ta kuma...

Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma

0
Atiku ya yi Martani ga Buhari Akan Kisan Manoma   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana alhininsa a kan kisan manoman shinkafa 40 na Maiduguri. Ya bayyana takaicinsa karara, inda yace gyara tsarin tsaron Najeriya yana daukar dogon lokaci kuma...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta