Legas: Gwamnan Jahar Yana Shirin Daukar Matasa 400
Legas: Gwamnan Jahar Yana Shirin Daukar Matasa 400
Gwamnatin Babajide Sanwo-Olu za ta koya wa Matasa 400 aiki a Legas.
Wadanda za a dauka aiki za su rika samun na-kashewa N4000 duk wata - Yetunde Arobieke ta ce wannan ya na...
Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar
Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, ya sanar da dakatar da binciken gida-gida da aka fara a jihar Adamawa.
An fara binciken ne domin gano irin kayayyakin da mabarnatan matasa suka kwasa daga...
Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa
Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa
Gwamna Ganduje ya mayar da ma'aikatansa da ya sallama a baya bakin aiki.
Tun ba'a gama maganar Dawisu ba, labarin Muazu Magaji ya sake shigowa - Tsohon kwamishanan...
Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa ‘Yan Nigeria
Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa 'Yan Nigeria
Yayinda Najeriya ke bikin haihuwar annabi Muhammadu a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga yan Najeria kan wasu muhimman batutuwa.
Buhari ya ja...
Buhari ya Jinjina wa Matasan Borno
Buhari ya Jinjina wa Matasan Borno
Matasan Borno sun sha jinjina daga wajen shugaba Buhari kan yadda suka kama kansu yayinda sauran mutane ke ta sace-sace da lalata kayayyaki a sauran jihohi.
Gwamnan jihar, Babagana Zulum, shima ya yi alfahari da...
Kaduna: Gwamnatin ta yi Karin Haske Kan Jiragen Sojoji da ke Shawagi a Jihar
Kaduna: Gwamnatin ta yi Karin Haske Kan Jiragen Sojoji da ke Shawagi a Jihar
Gwamnatin jihar Kaduna ta yi ƙarin haske game da jiragen sojoji masu saukan ungulu da ke yawo sararin samaniyar jihar.
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel...
Kano: Gwamnan ya Mayar da Dawisu Bakin Aikinsa
Kano: Gwamnan ya Mayar da Dawisu Bakin Aikinsa
Daga karshe, Ganduje ya mayar da Dawisu bakin aikinsa bayan makonni biyu
Hadimin Buhari Bashir Ahmad ya ce ba shi da hannu a dakatad da Dawisu - Dawisu ya mika godiyarsa ga abokan...
Yadda DCP Abba Kyari ya ‘Tatsi’ N41m Daga Hannun Yani Dan Kasuwa
Yadda DCP Abba Kyari ya 'Tatsi' N41m Daga Hannun Yani Dan Kasuwa
Afeez Mojeed, wani ɗan kasuwa mazaunin Legas ya yi ikirarin fittacen ɗan sanda, DCP, Abba Kyari da jami'ansa sun amshe masa N41m.
Mojeed ya bayyana hakan ne cikin wata...
Buhari: Mun Shawo Kan Matsalar Tsaro a Yankin Arewa Maso Yamma da Tsakiya
Buhari: Mun Shawo Kan Matsalar Tsaro a Yankin Arewa Maso Yamma da Tsakiya
Ina matukar farin cikin yadda mulkina ya samar da tsaro da kwanciyar hankali a arewacin Najeriya, cewar Buhari.
A cewarsa,mulkinsa ya samar da tsaro a arewa maso yamma...
Shugaban Jam’iyyar PDP, Uche Secondus, ya Yabawa Shugaba Buhari
Shugaban Jam'iyyar PDP, Uche Secondus, ya Yabawa Shugaba Buhari
Abin mamaki a cewar wasu, shugaban jam'iyyar adawa ya yabawa shugaba Buhari
Secondus ya jinjinawa Buhari saboda ya ajiye siyasa gefe wajen zaben Okonjo-Iweala - Tsohuwar ministar kudi na Najeriya na gab...