LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya
Shugaban kasa ya kira taron gaggawa na tsofin shugabannin Najeriya - Kusan duka tsafin shugabannin sun shiga ganawar ta yanar gizo.
Wannan ya biyo bayan jawabin da shugaban...
Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa
Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa
Gwamnonin jihohi arewacin kasar sun shiga wani taro na gaggawa yanzu haka - Suna taron ne a Sir Kashim Ibrahim House, da ke jihar Kaduna
Koda dai babu cikakken bayani game da ganawar tasu, ana...
2023: Mutane 5 Daga Jam’iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari
2023: Mutane 5 Daga Jam'iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari
Jam’iyyar PDP reshen Ebonyi ta yi barazanar sanya kafar wando daya da shugabanninta na kasa idan ba a mika tikitin zaben shugaban kasa na 2023 zuwa...
ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da ‘Yan Kasuwar Garin
ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da 'Yan Kasuwar Garin
Wata hatsaniya da ta tashi a titin Ahmadu Bello Way daura da Kasuwar Terminus a tsakiyar birnin Jos hedikwatar jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya...
Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar...
Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar EndSARS
Jagoran jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce zanga-zangar kyamar rundunar SARS ta sa gwamnati za ta yi gyara ga tsarin...
WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na...
WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na Birtaniya Da Nijeriya
Sakamakon binciken da aka saki a yau, wanda masu binciken kasar Nijeriya da Birtaniya suka gabatar, ya bayyana gudunmawar da WhatsApp ya bayar...
Jenny dokin dake wasa da kananan yara a kasar Jamus
Jenny wani doki ne a birnin Frankfurt na kasar Jamus, dake yin atisaye shi kadai duk safiya. Mamallakin dokin ya tsufa, baya iya hawa dokin dan yin kilisa, wannan ta sanya doin n fi shi adai n zagayawa.
Mutanan birnin...
Sarautar Sadaukin Sakkwato, ta dace da Malan Lawal Maidoki
Daga Abdullahi Hashimu
Malan Lawal Maidoki, mutun ne mai amana kuma dattijo mai dattako ga dukkan al’amurran sa na yau da kullum.
Lawal Maidoki, ya kasance shi ne shugaba na farko da ya fara jagorantar Zakka da Wakafi a...
Farin Rakumin dawa guda daya tak a duniya ya samu juna biyu
Farin Rakumin dawa da bincike ya nuna shi ne guda daya tak a duniya dake yankin Garissa na kasar Kenya, an bayar da rahoton cewar ya samu juna biyu.
A watan Fabrairun shekarar 2017 ne dai aka haifi wannan farin...
Wani mutum ya shekara 1 yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin tanki dan daukar...
Wani mutum mai suna Lin dan shekaru 69 da haihuwa ya shafe tsawon shekara guda yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin ruwan taki, da kuma yin wanka a cikin tankin dan nuna fushinsa kan rashin kirkin da suka yi...