Ganduje ya wuce gona da iri kan Sarkin Kano – Sarkin Ningi
Daga Yaseer Kallah
Mai Martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammadu Danyaya, ya bayyana cewa kowanne irin kuskure Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya aikata, bai kyautu gwamnatin jihar ta tsaurara hukunci a kanshi haka ba.
Sarki...
Raba Masarautar Kano: Akwai lauje cikin nadi
Daga Huzaifa Dokaji
Tarihi shine jigon dukkan wata al’umma. Babban burin dukkan al’ummar da ta san knata shine gina tare da kare tarihinta. Kasashe da dauloli da dama, kamar Kasar Sin da Daular Farisa sun yi shura kwarai...
Babu Rigima Tsakanin Izala Da Darika — Sheikh Bala Lau
Daga Mahmud Isa Yola
Shugaban kungiyar Izala ta kasa Ash-Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau ya gargadi masu yada jita jita a kafafen yada labarai wai cewa kungiyar Izala na takun saka da ‘yan Dariku.
Sheikh Bala Lau yana magana ne...
GUZURIN RAMADAAN: Zamantakewa Tsakanin Musulmi Da Wanda Ba Musulmi Ba
Daga Mahmud Isa Yola
Shiga Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama Na Hilf al-fudul Da Manzon Allah SAW Yayi
A lokacin jahiliyya, a cikin garin Makka kuma a karkashin mulkin jahiliyya, Manzon Allah SAW ya shiga wata kungiya da ake kira da Hilf...
Tilas Buhari yayi bayanin nawa ne a Bital mali – Aminu Beli
Wani tsohon dan siyasa a jihar Kano Comr. Aminu Sa’ad Beli, yace akwai bukatar gwamnatin tarayyar Najeriya ta yiwa ‘yan kasa cikakken bayanin adadin kudin da gwamnatin Buhari ta tara izuwa yanzu a asusun bai-daya (TSA).
Aminu, ya wallafa wannan...
Mutanan Gama sun koka kan ayyukan da aka fara lokacin zabe ba’a gama ba
Mazauna unguwar Gama daka Kano sun koka kan ayyukan da Gwamnan Kano ya fara kuma bai kammala ba yayin zaben cike gurbi a mazabar da akai a yayin zaben 2019 da ya gabata.
Auwal Danlarabawa daya daga cikin mazauna unguwar...
GUZURIN WATAN RAMADAN: Addu’ar Ganin Jinjirin Wata
Daga Mahmud Isa Yola
Bismillahirrahmanirrahim. Dukkan godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai, mamallakin kowa da komai, cikin rahamarSa yau muna kwanan wata 29 ga watan Sha’abaan. Hakan na nuna cewa idan dai an ga jinjirin...
‘Yan bindiga sun kai hari gidan Bafarawa
Daga Nura Aminu Dalhatu
A jiya da dare kusan karfe 9:00 na dare wasu yan bindiga suka kai farmaki a gidan tsohon gwamnan jahar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa (Garkuwan Sokoto) dake garinsu na Bafarawa.
Lokacin harin yan bindiga sun kashe...
Ya kamata Gwamnoni su yi koyi da Buhari -Ribadu
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Nuhu Ribadu ya yai kira ga gwamnonin kasar nan na su yi koyi da irin halayyar Buhari a wajen mulkin mutanen jihohin su.
Ribadu yayi wannan kira a wajen taron wanke sabbin gwamnoni da ma tsoffi...
Yadda bikin ranar ma’aikata ya gudana a jihar Kebbi
Daga Zaidu Bala
Ma’aikatan Jihar Kebbi suma sunbi Takwarorinsu wurin Gudanarda Bukin Ranar Ma’aikata ta Duniya Kuma Bukin ya Gudana a Haliru Abdu Stadium dake Birnin Kebbi, kuma an gudanarda Bukin Karkashin Jagorancin Shugaban Kungiyar Kwadigo na Jihar Kebbi...