Home SIYASA Page 196

SIYASA

‘Yan ta’adda sun kashe mutane 10 a Safana-Katsina

0
‘Yan ta’addar da yawnsu ya kai mutum dari 200 sun dirarwa karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, inda suka kashe mutum 10 tare da yin garkuwa da mata da yawa, da kuma kunnawa gidaje wuta da jikkata mutane da...

Sheikh Dahiru Bauchi ya goyi bayan Gbajabiamila a matsayin Kakakin majalisa ta 9

0
Fitaccen Malamin addinin Musulinci a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana goyon bayansa ga Femi Gbajabiamila a matsayin kakakin majalisar wakilai ta 9. Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana goyon bayansa ga Femi ne a Makkah yayin da zababben dan...

Gwamnan Adamawa Bindow zai kalubalanci nasarar Fintiri a kotu

0
Daga Mahmud Isa Yola Gwamnan jihar Adamawa, Umaru Jibirilla Bindow ya bayyana cewa zai kalubalanci Ahmadu Umuaru Fintiri, dan takarar Jam’iyyar PDP da ya lashe zaben gwamna a jihar Adamawa. Wannan yana zuwa ne makonni da Bindow ya...

Mummunan hadarin mota ya halaka mutane 19 a Jigawa

0
Daga Aji Kima Hadejia Wata Mota kirar (Bus Hummer) dauke da mutane zuwa Gadar Maiwa domin halartar biki tayar motar ta fashe musu, wanda tayi sanadiyar motar ta kama da wuta ta kone gaba ki daya mutanan da...

Kotu ta kwace kujerar Kawu Sumaila

0
Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya. Zamu kawo muku cikakken bayani. The post Kotu ta kwace kujerar Kawu Sumaila...

Hukuncin da aka yankewa IG Wala ba abin dariya bane

0
Anas Darazo Ba mamaki kai ma idan wata jarrabawa ta same ka haka zasuyi maka irin yanda sukai ma IG Wala. Idan kana so ka gane yanda mutane zasu mu’amalance ka bayan mutuwar ka ko tashin ka a wurin...

Abubuwan da za a tuna Malam Aminu Kano: Shekaru 36 bayan mutuwarsa

0
Daga: Mansur Ahmed Adalcin Malam Aminu Kano bai tsaya ga mutane ba kawai, har ga tsuntsaye da dabbobi, shi yasa duk lokacin da yayi jawabi yana cewa jama’a ku yiwa dabbobi da tsuntsaye adalci domin akwai hakkinsu a wuyan mu....

Katu ta daure IG Wala shekaru 12 ba tare da zabin tara ba

0
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Maitama Abuja, ta zartar da hukuncindauri na shekaru 12 a gidan kurkuku ba tare da zabin tara ba. Shugaban hukumar kula da aukin Hajji ta kas, Abdullahi Mukhtar ne ya maka IG Wala...

Sukar Gwamnati kan gobarar kasuwar Birnin Kebbi jahilci ne – Bagudu

0
Kalaman Maigirma Gwamnan jihar kebbi Sen Abubakar Atiku Bagudu kenan a kasuwar Birnin Kebbi lokacin da ya ke zantawa da shugaban kasuwar Malam Umar Dangura, jiya Assabar 13/04/2019 akan Ibtila’in da ya faru na gobara a kasuwar kwanaki biyu...

Shugaban Sudan Umar Al-Bashir yayi murabus bayan shafe kwanaki ana zanga zanga

0
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir yayi murabus daga Shugabancinkasar bayan da aka shafe kwanaki ana zanga zangar nuna adawa da Gwamnatunsa a babban birnin kasar Khartoum. Al-Bashir wanda ya shafe kusan shekaru 30 yana mulkim kasar, ya shiga...

Labarai

Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga