Home SIYASA Page 197

SIYASA

Raba Masarautar Kano: Akwai lauje cikin nadi

0
Daga Huzaifa Dokaji Tarihi shine jigon dukkan wata al’umma. Babban burin dukkan al’ummar da ta san knata shine gina tare da kare tarihinta. Kasashe da dauloli da dama, kamar Kasar Sin da Daular Farisa sun yi shura kwarai...

Babu Rigima Tsakanin Izala Da Darika — Sheikh Bala Lau

0
Daga Mahmud Isa Yola Shugaban kungiyar Izala ta kasa Ash-Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau ya gargadi masu yada jita jita a kafafen yada labarai wai cewa kungiyar Izala na takun saka da ‘yan Dariku. Sheikh Bala Lau yana magana ne...

GUZURIN RAMADAAN: Zamantakewa Tsakanin Musulmi Da Wanda Ba Musulmi Ba

0
Daga Mahmud Isa Yola Shiga Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama Na Hilf al-fudul Da Manzon Allah SAW Yayi A lokacin jahiliyya, a cikin garin Makka kuma a karkashin mulkin jahiliyya, Manzon Allah SAW ya shiga wata kungiya da ake kira da Hilf...

Tilas Buhari yayi bayanin nawa ne a Bital mali – Aminu Beli

0
Wani tsohon dan siyasa a jihar Kano Comr. Aminu Sa’ad Beli, yace akwai bukatar gwamnatin tarayyar Najeriya ta yiwa ‘yan kasa cikakken bayanin adadin kudin da gwamnatin Buhari ta tara izuwa yanzu a asusun bai-daya (TSA). Aminu, ya wallafa wannan...

Mutanan Gama sun koka kan ayyukan da aka fara lokacin zabe ba’a gama ba

0
Mazauna unguwar Gama daka Kano sun koka kan ayyukan da Gwamnan Kano ya fara kuma bai kammala ba yayin zaben cike gurbi a mazabar da akai a yayin zaben 2019 da ya gabata. Auwal Danlarabawa daya daga cikin mazauna unguwar...

GUZURIN WATAN RAMADAN: Addu’ar Ganin Jinjirin Wata

0
Daga Mahmud Isa Yola Bismillahirrahmanirrahim. Dukkan godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai, mamallakin kowa da komai, cikin rahamarSa yau muna kwanan wata 29 ga watan Sha’abaan. Hakan na nuna cewa idan dai an ga jinjirin...

‘Yan bindiga sun kai hari gidan Bafarawa

0
Daga Nura Aminu Dalhatu A jiya da dare kusan karfe 9:00 na dare wasu yan bindiga suka kai farmaki a gidan tsohon gwamnan jahar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa (Garkuwan Sokoto) dake garinsu na Bafarawa. Lokacin harin yan bindiga sun kashe...

Ya kamata Gwamnoni su yi koyi da Buhari -Ribadu

0
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Nuhu Ribadu ya yai kira ga gwamnonin kasar nan na su yi koyi da irin halayyar Buhari a wajen mulkin mutanen jihohin su. Ribadu yayi wannan kira a wajen taron wanke sabbin gwamnoni da ma tsoffi...

Yadda bikin ranar ma’aikata ya gudana a jihar Kebbi

0
Daga Zaidu Bala Ma’aikatan Jihar Kebbi suma sunbi Takwarorinsu wurin Gudanarda Bukin Ranar Ma’aikata ta Duniya Kuma Bukin ya Gudana a Haliru Abdu Stadium dake Birnin Kebbi, kuma an gudanarda Bukin Karkashin Jagorancin Shugaban Kungiyar Kwadigo na Jihar Kebbi...

‘Yan ta’adda sun kashe mutane 10 a Safana-Katsina

0
‘Yan ta’addar da yawnsu ya kai mutum dari 200 sun dirarwa karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, inda suka kashe mutum 10 tare da yin garkuwa da mata da yawa, da kuma kunnawa gidaje wuta da jikkata mutane da...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno