Fitaccen Malamin addinin Musulinci a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana goyon bayansa ga Femi Gbajabiamila a matsayin kakakin majalisar wakilai ta 9.

Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana goyon bayansa ga Femi ne a Makkah yayin da zababben dan majalisa mai wakiltar Darazo da Ganjuwa ya jagoranci Femi zuwa masaukin Malamin dake Makkah.

The post Sheikh Dahiru Bauchi ya goyi bayan Gbajabiamila a matsayin Kakakin majalisa ta 9 appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here