Daga Aji Kima Hadejia

Wata Mota kirar (Bus Hummer) dauke da mutane zuwa Gadar Maiwa domin halartar biki tayar motar ta fashe musu, wanda tayi sanadiyar motar ta kama da wuta ta kone gaba ki daya mutanan da suke cikin motar su goma sha tara (19)

Mutanan sun ta so daga tsangayar Ragwam dake karamar hukumar Katagum jihar Bauchi.

Allah ya jikansu yasa Aljannah makoma ameen.

The post Mummunan hadarin mota ya halaka mutane 19 a Jigawa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here