Kotu ta soke zabubbukan fidda gwani na APC a jihar Ribas
Babbar kotun tarayya dake birnin Fatakwal a jihar Ribas ta rushe dukkan zabubbukan fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Ribas da bangarorin jam’iyyar biyu suka yi.
Mai Shariah Kolawole Omitosho ya bukaci kada hukumar zabe ta kuskura ta yi...
Aisha Buhari ta kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Kano
Uwar gidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da yakin neman sake zaben Shugaba Buhari a karo na biyu a karkashin tutar jam’iyyar APC.
Hajiya Aisha Buhari ya kaddamar da gangamin taron a shiyyar Arewa maso yamma wanda aka yi...
Zaɓen 2019: Walaƙantaccen Talaka Shi Yake Da Farashi
Daga Ado Abdullahi
Haƙiƙa tsarin Democraɗiyya tsari ne da ya ke bayar da damar masu neman kama madafun iko su baza komarsu domin neman goyon baya daga masu jefa ƙuri’a gabanin fara zaɓe. Ƴan siyasa kan yi duk wata dabara...
Shehun Shagari, Shagarin Shehu – Mansur Isa Buhari
Shugaban ƙasa Shehu Aliyu Usman Shagari ya bar duniya da shekara 93. Ya yi rayuwa mai tsawo mai albarka. Ya bar zuri’a mai yawa mai albarkar da kowa ƙasar nan da ma wajenta ya na son alaƙanta kan shi...
Tsakanin Buhari da ‘Yan Arewa: Kura da shan bugu. . .
Daga Mansur Ahmed
Da ya ke in ka yi magana a kan Buhari, yanzun nan za ka ga mahaukatan cikin masoyan sa sun fara zagin ka da cin zarafi sai ka d’auka Buharin ba shi ne wanda ya kasa yi...
Duk wanda muka samu da laifin karbar cin hanci zai dandana kudarsa – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dukkan wanda aka kama yana karbar cin hanci da rashawa zai dandana kudarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da yayi da gidan Radiyon muryar Amurka, inda ya...
Tsohon Shugaban kasa Jonathan ya ziyarci Sakkwato don ta’aziyar Shagari
Daga Nura Aminu Dalhati
Gwamnan jihar sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal tareda tsohon Gwamnan jihar sokoto Alh Attahiru Bafarawa garkuwan sokoto, da mataimakin gwamnan jihar sokoto Hon Manir Dan’iya da tawagar gwamnati sun tarbo tsohon shugaban kasar Nigeria Dr...
Zamu samar da cibiyar tunawa da Shehu Shagari – Buhari
Yayin da ya isa jihar Sakkwato domin yiwa Gwamnati da iyalan Tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari ta’aziyar rasuwarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhinin sa na rasuwar Shagari. Ya Kara da cewar dole ne Gwamnati ta samar da cibiyar...
Shugaban kasa Buhari ya isa Sakkwato don ta’aziyar Shagari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Sakkwato domin yin ta’aziyar rasuwar tsohon Shugaban kasa Shehu Usman Aliyu Shagari.
Allah ya yiwa tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari rasuwa a ranar Juma’a, wanda aka yi jana’izarsa ranar Asabar da safe a...
Zamfara: Tarihi Zai Hukunta Shugaba Buhari
Daga Mahmud Isa Yola
Masu ta’addanci, da masu taimakawa ‘yan ta’adda, da shugabannin da suke sakaci har ta’addanci yayi tasiri akan al’umman su suna samun kwarin guiwa ne daga abubuwa guda hudu: rashin sanin illan abunda suke yi, sanin abunda...