Daga Nura Aminu Dalhati

Gwamnan jihar sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal tareda tsohon Gwamnan jihar sokoto Alh Attahiru Bafarawa garkuwan sokoto, da mataimakin gwamnan jihar sokoto Hon Manir Dan’iya da tawagar gwamnati sun tarbo tsohon shugaban kasar Nigeria Dr Good Luck Ebele Jonathan, wanda yazo Sokoto ne domin gabatarda taaziyar rasuwar tsohon shugaban kasar Nigeria Alh Shehu Usman Aliyu Shagari a mafaifarsa dake Shagari a Sakkwato.

The post Tsohon Shugaban kasa Jonathan ya ziyarci Sakkwato don ta’aziyar Shagari appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here