Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dukkan wanda aka kama yana karbar cin hanci da rashawa zai dandana kudarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da yayi da gidan Radiyon muryar Amurka, inda ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa ta kakkabe cin hanci da rashawa daga Bajeriya.
Read Also:
Shugaban ya Kara da cewar ana samun cigaba sosai a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa a Najeriya.
Shin yaya kuke kallon wadannan Kalamai na Shugaban kasa?
The post Duk wanda muka samu da laifin karbar cin hanci zai dandana kudarsa – Buhari appeared first on Daily Nigerian Hausa.