Yayin da ya isa jihar Sakkwato domin yiwa Gwamnati da iyalan Tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari ta’aziyar rasuwarsa.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhinin sa na rasuwar Shagari. Ya Kara da cewar dole ne Gwamnati ta samar da cibiyar tunawa da tsohon Shugaban kasar akan irin gudunmawar dabya bayar don ciyar da Najeriya gaba.

Shugaban kuma yayi bayanin cewar babu wata tsattsamar dangantaka tsakaninsa da marigayi Shehu Shagari kamar yadda wasu ke tunani.

The post Zamu samar da cibiyar tunawa da Shehu Shagari – Buhari appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here