Aisha Buhari ta karrama fitaccen dan sanda Abba Kyari
A yayin da take bikin cika shekara uku da kirkiro kungiyar Future Assued, uwar gidan Shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta karrama fitaccen dan sanda Abba Kyari bisa yadda yake nuna kwazo wajen Yaki da miyagun mutane batagari.
A yayin...
Ganduje ya aika wa Sheikh Daurawa sammaci saboda yayi huduba akan bidiyon badakalarsa
A daren jiya Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sa aka cikumo Kwamandan Hisba na jihar wanda yayi Hudubar juma’a akan faifan bidiyon Gwamna da aka nuno shi yana karbar dalar Amurka.
Rahotanni sun tabbatar da cewar Gwamnan ya...
Dalibi dan JSS 3 ya dirkawa wata ‘yar bauta kasa cikin shege
Wani dalibi a wata karamar makarantar sakandire da aka sakaya sunanta a jihar Abiya ya dirkawa wata budurwa mai yiwa kasa hidama karkashin NYSC cikin shege.
Lamarin dai ya janyo cece kuce a makarantar ta yadda akai mai yiwa kasa...
Gwamna Ganduje bai kyautawa ‘Yan makaranta da aka fito da su tituna ba
Daga Mansur Ahmed
“An ci zarafin yaran nan kuma Allah zai saka musu amma a shawarance, Maimakon wannan abinda ake kawai a bawa GANDUJE Qur’ani bugun Lawi Dan Zarga ka rantse da Allah cewar sharri akai maka”
Duk mutum mai cikakken...
Dalilan da suka sanya na koma jam’iyyar PRP – Takai
Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana dalilan da suka sanya ya fice daga cikin jam’iyyar PDP zuwa sabuwar jam’iyyarsa ta PRP da ya yanki katin shigarta a ranar Alhamis.
Takai ya bayyana cewar rashin adalcin da aka yi musu a...
Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da ayyuka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal a jihar Ribas domin kaddamar da wasu ayyuka da suka kunshi sabon filin jirgin saman Fatakwal da aka sake inganta shi.
The post Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da...
Takai ya bayyana komawarsa jam’iyyar PRP daga PDP
Dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana ficewar daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar PRP.
Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis lokacin da ya ziyarci harabar shalkwatar jam’iyyar PRP...
Tabbas bidiyon Ganduje yana karbar kudi gaskiya ne – Jaafar
Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya tabbatarwa da kwamitin Majalisar dokokin jihar Kano cewar wannan faifan bidiyo da ya wallafa gaskiya ne.
A yayin da ya bayyana a gaban kwamitin Jaafar ya kare kambunsa na sahihancin faifan bidiyon...
Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano kan badakalar Ganduje
Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano domin bayar da shaida akan bidiyon Gwamna Ganduje da ya wallafa yana karbar na goro daga hannun ‘Yan kwangila.
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamiti...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye a Zamfara
Rahotanni daga garin Daura a yankin karamar hukumar mulki ta Zurmi a jihar Zamfara na nuna cewar wasu ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye mata a jihar.
Bayanai sun nuna cewar an sace ‘Yan matan ne tare da...