Kusa a Gwamnatin jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana ajiye aikinsa a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin mai bada shawara na musamman akan ayyuka na musamman.

A wata sanarwa mai dauke da da hannun Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana ficewarsa daga Gwamnatin Ganduje sannan kuma ya ajiye mukaminsa a matsayin mai taimakawa Gwamna na musamman.

The post Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here