Na yi Nadamar Jagorancin Tafiyar da ta bai wa Tambuwal Nasarar Zama Kakakin Majalisa...
Na yi Nadamar Jagorancin Tafiyar da ta bai wa Tambuwal Nasarar Zama Kakakin Majalisa ta Bakwai - Gbajabiamila
Shugaban majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce ya yi nadamar jagorancin tafiyar da ta bai wa Aminu Tambuwal nasarar zama kakakin majalisa...
Hauhawar Farashin Kayayyaki Matsala ce ta Duniya Baki ɗaya ba wai iya Najeriya ba...
Hauhawar Farashin Kayayyaki Matsala ce ta Duniya Baki ɗaya ba wai iya Najeriya ba - Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaba Buhari, Garba Shehu ya ce hauhawar farashin kayayyaki matsala ce ta shafi duniya ba wai iya Najeriya ba.
Ya...
Jawabin Kwankwaso Bayan Ganawarsa da Tinubu
Jawabin Kwankwaso Bayan Ganawarsa da Tinubu
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce tabbas ya gana da zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Faransa.
Kwankwaso, jagoran NNPP mai kayan marmari, ya ce zai fitar da cikakken bayani...
Irin Kasurgumar Sata da Rashin Gaskiya da Suka Dabaibaye Najeriya ya Girgiza Buhari –...
Irin Kasurgumar Sata da Rashin Gaskiya da Suka Dabaibaye Najeriya ya Girgiza Buhari - Fadar Shugaban Kasa
Irin satar da ake tafkawa a Gwamnatin Najeriya ta ba har Shugaba Muhammadu Buhari mamaki.
Malam Garba Shehu ya ce dokar kasa tayi wa...
Hatsaniya ta ɓarkewar a Kotun Sauraron ƙararrakin Zaɓen Shugaban ƙasa
Hatsaniya ta ɓarkewar a Kotun Sauraron ƙararrakin Zaɓen Shugaban ƙasa
An samu ɓarkewar hatsaniya a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a ranar Laraba lokacin da ɓangarorin jam'iyyar Labour guda biyu suka far wa juna.
Hatsaniyar ta soma ne lokacin da...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Hilda Baci, da ke Kokarin Kafa Tarihin Girki a...
Shugaba Buhari ya Yaba wa Hilda Baci, da ke Kokarin Kafa Tarihin Girki a Duniya
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yaba wa Hilda Baci da ke kokarin kafa tarihi a matsayin wacce ta fi daɗewa tana girki a duniya.
Buhari ya...
Zaɓen 2023: Atiku ya Halarci Zaman Kotun da ke Kalubalantar Nasarar Tinubu
Zaɓen 2023: Atiku ya Halarci Zaman Kotun da ke Kalubalantar Nasarar Tinubu
Tsohon shugaban kasar Najeriya wanda kuma ya yi takarar shugaban kasa a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya halarci zaman kotun da za a cigaba a yau Alhamis kan...
Taƙaddama ta Kaure Tsakanin APC da PDP Kan Batun Miƙa Mulki a Zamfara
Taƙaddama ta Kaure Tsakanin APC da PDP Kan Batun Miƙa Mulki a Zamfara
Taƙaddama ta ƙaure tsakanin gwamnatin APC mai barin gado da kuma ta jam'iyyar PDP mai zuwa a jihar Zamfara, bayan zargin cewa ƙananan kwamitocin karɓar mulki na...
Kama Imran Khan ya Saɓa Doka – Kotun Koli
Kama Imran Khan ya Saɓa Doka - Kotun Koli
Kotun koli a Pakistan da ta umurci hukumomi da su gabatar da tsohon Firaiminista Imran Khan wanda ke tsare a gaban Alkalai a wannan Alhamis din, ta ce an saɓa doka...
Tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan ya Shiga Hannu
Tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan ya Shiga Hannu
An kama tsohon firaministan Pakistan, Imran Khan a wajen babbar Kotu da ke birnin Islamabad.
Mista Khan na hanyar halartar zaman kotu, inda ake tuhumarsa da rashawa, wanda ya yi zargin cewa bi-ta-da-kullin...