Home SIYASA Page 25

SIYASA

Sabon Gwamnan Katsina, Dr.Radda ya Fitar da Jerin Mukamai 11

0
Sabon Gwamnan Katsina, Dr.Radda ya Fitar da Jerin Mukamai 11   Sabon Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda ya fitar da wadanda za su rike masa mukami. Arch. Ahmed Musa Dangiwa ne zai rike kujerar Sakataren gwamnati a mulkin Dikko Umaru...

Na Tabbata Zan Bar Najeriya Fiye da Yadda na Same ta a 2015 –...

0
Na Tabbata Zan Bar Najeriya Fiye da Yadda na Same ta a 2015 - Shugaba Buhari     Cikin jawabinsa na bankwana a safiyar Asabar, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da ƙalubalaen da gwamnatinsa ta fuskanta, musamman game da garkuwa da...

Rantsar da Tinubu: Peter Obi ya Buƙaci ‘Yan Najeriya su Zauna Lafiya da Juna

0
Rantsar da Tinubu: Peter Obi ya Buƙaci 'Yan Najeriya su Zauna Lafiya da Juna   Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya buƙaci ƴan Najeriya da su zauna cikin kwanciyar hankali. Peter Obi ya yi kira ga ƴan...

Jam’iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC

0
Jam'iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC   Jam'iyyar NNPP ta yi watsi da raɗe-raɗin da ake yi na cewa ɗan takararta na shugabancin ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso zai koma jam'iyyar APC. Sakataren jam'iyyar ta NNPP na...

Ina Neman Afuwar Al’ummar ƙasa Game da Wahalhalun da Wasu Tsare-Tsarenmu Suka Haifar –...

0
Ina Neman Afuwar Al’ummar ƙasa Game da Wahalhalun da Wasu Tsare-Tsarenmu Suka Haifar - Shugaba Buhari   Shugaban Najeriya mai barin gado, Muhammadu Buhari ya nemi afuwar al'ummar ƙasar game da wasu manufofin gwamnatinsa waɗanda ya ce ya san sun haifar...

Kotun ɗaukaka ƙara Rashen Jihar Kano ta Dakatar da Hukuncin Soke Nasarar Jam’iyyar Labour...

0
Kotun ɗaukaka ƙara Rashen Jihar Kano ta Dakatar da Hukuncin Soke Nasarar Jam'iyyar Labour a Jihar Abia   Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya rashen Jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta yi na...

Sunayen Manyan ‘Yan Siyasar da ake Tunanin Tinubu zai ba Ministoci

0
Sunayen Manyan ‘Yan Siyasar da ake Tunanin Tinubu zai ba Ministoci     Wani rahoto da jaridar Nigerian Tribune ta wallafa na nuni da cewa zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fara duba tsarin majalisar ministocinsa da kuma ta masu...

Lamidi Apapa ya Musanta Zargin ƙarbar N500m Domin kawo cikas ga ƙarar da LP...

0
Lamidi Apapa ya Musanta Zargin ƙarbar N500m Domin kawo cikas ga ƙarar da LP ta Shigar a Kotun Sauraron ƙararrakin Zaɓen Shugaban ƙasa   Gaskiya ta fito dangane da batun cika aljihun shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party, Lamidi Apapa, da N500m. Apapa...

Gwamna Matawalle ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Ministocin Buhari

0
Gwamna Matawalle ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Ministocin Buhari   Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bukaci Hukumar EFCC da ke yaƙi da rashawa ta soma bincikenta da jami'an gwamnatin Buhari da ministocinta, da zaran an sauka daga mulki. Jaridar...

Kano da Abuja: Gwamnatin Tarayya ta Amince a Jinginar da Filin Jiragen Sama

0
Kano da Abuja: Gwamnatin Tarayya ta Amince a Jinginar da Filin Jiragen Sama   Gwamnatin Najeriya ta amince a jinginar da filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da kuma Mallam Aminu Kano da ke Kano. Gwamnati ta amince da wannan...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta