Doguwa/Tudun Wada: Hukumar INEC ta Bai wa Alhassan Doguwa Shaidar Sake Cin Zaɓe a...
Doguwa/Tudun Wada: Hukumar INEC ta Bai wa Alhassan Doguwa Shaidar Sake Cin Zaɓe a Matsayin ɗan Majalisar Wakilai
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bai wa Hon. Alhassan Ado Doguwa shaidar sake cin zaɓe a matsayin ɗan majalisar...
Aliyu Magatakarda Wamakko ya Lashe Zaɓen Sanatan Sokoto ta Arewa
Aliyu Magatakarda Wamakko ya Lashe Zaɓen Sanatan Sokoto ta Arewa
Tsohon gwamnan Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya lashe zaɓen sanatan Sokoto ta Arewa, a zaɓen cike giɓi da aka gudanar jiya a wasu sassa na Najeriya.
Magatakarda ya samu nasara...
Hukumar INEC ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a Jihar Adamawa
Hukumar INEC ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a Jihar Adamawa
Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce ta ayyana dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa
Cikin wata sanarwa da babban jami'inta Barista Festus Okoye...
Gwamna Ortom ya Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Dage Yin Kidaya
Gwamna Ortom ya Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Dage Yin Kidaya
Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom, ya bukaci gwamnatin tarayya ta dakatar da aikin kidaya da ta shirya gudanarwa a wata mai kamawa.
Ortom ya ce akwai bukatar a samar da...
Jerin Jiga-Jigan Ƴan Majalisa da ke Neman Shugabancin Majalisar Dattawa
Jerin Jiga-Jigan Ƴan Majalisa da ke Neman Shugabancin Majalisar Dattawa
Ƴan majalisar dattawa da dama sun shiga cikin jerin masu neman shugabancin majlisar dattawa ta 10.
Tun kafin a rantsar da sabuwar majalisar dattawan ta 10, ƴan majalisu sun fito fili...
Atiku ya Gaza Cika Sharuɗɗan Cin Zaɓe – INEC
Atiku ya Gaza Cika Sharuɗɗan Cin Zaɓe - INEC
Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta ce ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gaza cika sharuɗɗan da tsarin mulkin ƙasar ya gindaya kafin...
ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi
ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi
Kwamitin majalisar wakilan Najeriya da ke bincike kan zargin ɓatan kuɗin man fetur ya gayyaci ministar kudin ƙasar Zainab Shamsuna Ahmed, da Sakataren gwamnatin tarraya Boss Mustapha, da kuma ministan...
Gwamnoni da Suka Gaza cin Zaben Sanata: Mai Zabe Shine Sarki – Buhari
Gwamnoni da Suka Gaza cin Zaben Sanata: Mai Zabe Shine Sarki - Buhari
Biyo bayan sakamakon manyan zabukan 2023, Shugaba Buhari ya tabbatar da cewa lallai mai zabe shine sarki.
Shugaban na Najeriya ya ambaci yadda wasu gwamnoni suka gaza cin...
Masana sun yi Tsokaci Kan Ganawar da ‘Yan Majalisar Wakilan Jam’iyyun Adawa Suka yi...
Masana sun yi Tsokaci Kan Ganawar da 'Yan Majalisar Wakilan Jam’iyyun Adawa Suka yi a Najeriya
Masu sharhi kan harkokin siyasa a Najeriya na ci gaba da tsokaci a kan ganawar da ‘yan majalisar wakilan da suka fito daga bangaren...
Jam’iyyar NNPP ta Nada Sabon Shugaban Rikon Kwarya
Jam'iyyar NNPP ta Nada Sabon Shugaban Rikon Kwarya
NNPP mai alamar kwandon kayan marmari ta nada sabon shugaban rikon kwarya a Najeriya.
Alhaji Abba Kawu-Ali aka zaba ya canji Farfesa Rufai Ahmed Alkali da ya sauka daga kujerar.
Alkali ya tafi ne...