Daraktan ABSAA ya Shiga Hannu Kan Barazanar Kashe Masu Zabe
Daraktan ABSAA ya Shiga Hannu Kan Barazanar Kashe Masu Zabe
Tony Otuonye, daraktan hukumar tallace-tallace ta Jihar Abia ya shiga hannun jami'an DSS bisa barazanar kashe masu zabe.
Otuonye ya yi ikirarin kashe duk wani wanda ya ki zabar jam'iyyar PDP...
Jihohi 10 da ‘Yan Takarar Gwamnoni Sai Sun yi da Gaske a Zaben 2023
Jihohi 10 da 'Yan Takarar Gwamnoni Sai Sun yi da Gaske a Zaben 2023
A hasashen da Legit.ng Hausa take yi, akwai wasu jihohin da sai an kai ruwa-rana a zaben Gwamnoni.
Daga cikin Jihohin nan akwai wadanda Gwamnoninsu ke neman...
Ko Kaɗan Zulum bai Cancanci Sake Komawa Kan Kujerar sa ba – Ɗan takarar...
Ko Kaɗan Zulum bai Cancanci Sake Komawa Kan Kujerar sa ba - Ɗan takarar NNPP
Ɗan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a zaɓen gwamnan jihar Borno ya caccaki gwamnan jihar, Babagana Zulum.
Dr Umar Alkali ya bayyana cewa gwamnan...
Ba a Taba Shugaban Kasa Mara Sanin Makamashin Aiki ba Kamar Buhari – Sanata...
Ba a Taba Shugaban Kasa Mara Sanin Makamashin Aiki ba Kamar Buhari - Sanata Hanga
Shugaba Muhammadu Buhari bai tabuka komai ba kuma bai san makamashin aiki ba kwata-kwata a cewar Sanata Rufai Hanga.
Hanga ya ce bayan kammala wa'adinsa, Shugaba...
Gombe: Jam’iyyar PDP na Zargin APC da Shirya Murɗe Sakamakon Zaɓen Jihar
Gombe: Jam'iyyar PDP na Zargin APC da Shirya Murɗe Sakamakon Zaɓen Jihar
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tono wani shirin jam'iyyar APC na murɗe zaɓe a jihar Gombe.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa tana da sahihiyar hujja a hannun ta...
Tsofaffin Kudi: Gwamnatin Delta ta Roki ‘Yan Jihar su bi Umarnin CBN
Tsofaffin Kudi: Gwamnatin Delta ta Roki 'Yan Jihar su bi Umarnin CBN
Gwamnatin jihar Delta karkashin abokin takarar Atiku ta roki 'yan jihar su bi umarnin babban banki CBN.
Kwamishinan yaɗa labarai ya ce gwamnatin ba ta da masaniyar wahalar da...
INEC za ta bai wa Jam’iyyun PDP da LP Damar Duba Kayan Zaɓen shugaban...
INEC za ta bai wa Jam'iyyun PDP da LP Damar Duba Kayan Zaɓen shugaban ƙasa
Hukumar zaɓen Najeriya, ta yi alƙawarin miƙa dukkanin kayan zaɓen da ƴan hamayya za su buƙata waɗanda aka yi amfani da su a zaɓen watan...
Takardun ƙudi: Ban Umarci CBN ya ƙi bin Umarnin Kotu ba – Buhari
Takardun ƙudi: Ban Umarci CBN ya ƙi bin Umarnin Kotu ba – Buhari
Fadar shugaban Najeriya ta ce Babban Bankin ƙasar ba shi da wani dalili na ƙin bin umarnin Kotun Ƙoli kan sabbin takardun kuɗi don fakewa da sunan...
Dole ta sa Shugabannin NNPP Suka yi wa ɗan Takarar Gwamnan APC Mubaya’a Domin...
Dole ta sa Shugabannin NNPP Suka yi wa ɗan Takarar Gwamnan APC Mubaya’a Domin ya fi Cancanta - Sani Liti
Shugaban Jam’iyyar NNPP da aka dakatar a Katsina ya yi wa majalisar gudanarwa raddi.
Sani Liti ya yi karin haske a...
‘Yan Takarar Gwamna 6 na Jam’iyyun Adawa Sun Janyewa Fintiri
'Yan Takarar Gwamna 6 na Jam'iyyun Adawa Sun Janyewa Fintiri
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya ƙara samun goyon baya bayan wasu yan takara na jam'iyyu 6 sun kai masa ziyara.
Yan takarar gwamna har su 6 sun amince zasu mara baya...