Home SIYASA Page 37

SIYASA

Mataimakin Gwamnan Sokoto ta Musanta Raɗe-Raɗin Fita Daga Jam’iyyar PDP

0
Mataimakin Gwamnan Sokoto ta Musanta Raɗe-Raɗin Fita Daga Jam'iyyar PDP Mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mannir Dan’iya ya musanta raɗe-raɗin da ake yi cewa ya fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party mai mulkin jihar. Wata sanarwa da ta samu sa hannun daraktan...

Gwamnatin Jihar Legas ta Samar da Wuraren Bayar da Taimakon Abinci ga Talakawa

0
Gwamnatin Jihar Legas ta Samar da Wuraren Bayar da Taimakon Abinci ga Talakawa   Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya sanar da kafa wuraren bayar da taimakon abinci ga talakawa da sauran masu rauni a cikin al’umma a sassan jihar sakamakon...

Abuja da Jihohi 2 ne Kawai ba su da Matsalar Tsaro Kan Zaɓe –...

0
Abuja da Jihohi 2 ne Kawai ba su da Matsalar Tsaro Kan Zaɓe - Rahoto   Wani rahoto da aka fitar ya nuna cewa jihohi biyu ne kawai tare da yankin babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja za a iya yin zabukan...

Kotun Koli ta Tabbatar da Ahmad Lawan a Matsayin ‘Dan Takarar Sanata na Yankin...

0
Kotun Koli ta Tabbatar da Ahmad Lawan a Matsayin 'Dan Takarar Sanata na Yankin Yobe   FCT, Abuja - Kotun koli ta tabbatar da Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya matsayin 'dan takarar sanata na yankin Yobe ta arewa a karkashin...

Da Gangan Emefiele ya Aiwatar da Manufar Sauya Kudi Cikin Dan Kankanin Lokaci –...

0
Da Gangan Emefiele ya Aiwatar da Manufar Sauya Kudi Cikin Dan Kankanin Lokaci - Ganduje   Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya zargi gwamnan CBN, Godwin Emefiele, da kokarin haddasa rudani a zaben 2023. Ganduje ya ce Emefiele ya sauya kudin...

Kotun Ƙolin Najeriya za ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Ahmad Lawan da Bashir Machina

0
Kotun Ƙolin Najeriya za ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Ahmad Lawan da Bashir Machina   A yau ne kotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci game da rikicin takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa na jam'iyyar APC. Jam'iyyar APC na ƙalubalantar Bashir...

Ba za a Samu Matsala da Na’urar BVAS ba – INEC

0
Ba za a Samu Matsala da Na'urar BVAS ba - INEC   Shugaban Hukumar Zaɓe Mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce ba su samu matsala da na'urar BVAS da ke tantance masu kaɗa ƙuri'a ba, a...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dura jihar Nasarawa don halartar taron kamfen na jam'iyyar APC. Ana kyautata zaton shugaba Buhari zai kaddamar da wasu sabbin ayyukan da gwamnatinsa ta yi a jihar. Buhari na ci...

Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa – Bafarawa ga El-Rufai

0
Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa - Bafarawa ga El-Rufai     Tsohon gwamnan jihar Sokoto ya caccaki gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kan wasu kalamansa na baya-bayan nan. Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce, Arewa ta fi karfin mutum...

Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da...

0
Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da Muke Makwabtaka da su - Buhari ga 'Yan Najeriya   Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga godewa Allah duk da halin da suka...

Labarai

Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga