Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima
Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya karbi bakuncin Kashim Shettima da mutanensa.
‘Dan takaran na mataimakin shugaban kasa a APC ya ziyarci jigon ‘yan adawar a gidansa da ke Abuja.
Ana tunanin Sanata Shettima...
Buhari Zai Ziyarci Kano Don Kaddamar da Muhimman Ayyukan da Ganduje Yayi
Buhari Zai Ziyarci Kano Don Kaddamar da Muhimman Ayyukan da Ganduje Yayi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Kano a mako mai zuwa na tsawon kwanaki biyu kamar yadda kwamshinan yada labaran jihar ya sanar.
Buhari wanda zai je Kano...
Ganduje ya Biya Bashin N18bn da Kwankwaso ya Bari na Kudin Makarantar Dalibai
Ganduje ya Biya Bashin N18bn da Kwankwaso ya Bari na Kudin Makarantar Dalibai
Ganduje ya biyan Naira bilyan 18 cikin bashin kudin makarantar daliban jihar masu karatu a kasar waje.
Gwamnatin yace tace Kwankwaso ya danawa Ganduje tarko saboda tarin basussukan...
Amsar da Kwankwaso ya Bayar Kan Ko Zai Amince da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa...
Amsar da Kwankwaso ya Bayar Kan Ko Zai Amince da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Mai Zuwa Idan Bai Samu Nasara ba?
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yace amincewa da shan kaye a zabe ba sabon abu bane a...
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko-Haram da ISWAP
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko-Haram da ISWAP
Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun samu nasarar hallaka mayakan Boko Haram da ISWAP da dama a ranar Litinin, bayan daƙile wani yunkurin kwantan-ɓauna da suka so yi wa sojojin a...
Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya
Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya
Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida yace yana da hali mai kyau, kamar yadda abokinsa ya fada masa.
Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida shi mai neman na kansa ne...
Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne – Dele Momodu
Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne - Dele Momodu
Ana cigaba da musayar yawu tsakanin kwamitocin kamfen manyan jam'iyyun siyasan Najeriya biyu.
Yayinda Jam'iyyar APC tayi kira ga hukumomin tsaro su damke Atiku kan rashawa, PDP ta ce a...
Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari
Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari
Takarda ta bayyana yadda gwamnatin Katsina ke shirin kashe rabin biliyan don tarban Buhari.
Bincike ya nuna cewa wannan kudin na tara jama'a su tarbi shugaban kasa ne kawai ranar Alhamis.
Mabiya...
Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi...
Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi Gwamnan Kano - Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan dadi ya ce Najeriya na fama da babban kalubale a bangaren ilimi.
Tsohon gwamnan...
Na yi Iya Koƙarina ga ‘Yan Najeriya – Shugaba Buhari
Na yi Iya Koƙarina ga 'Yan Najeriya - Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyaƙar ƙokarinsa, inda ya ce bai ba wa 'yan ƙasar kunya ba.
Shugaban wanda yaje jihar Bauchi a cigaba da ƴaƙin neman...