Home SIYASA Page 66

SIYASA

Jerin Jam’iyyu da ‘Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben...

0
Jerin Jam'iyyu da 'Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben 2023   Manyan jam'iyyun siyasar Najeriya sun kammala zabukansu na fidda gwanin dan takarar shugaban kasa a zaben 2023. APC, PDP, NNPP ADC, LP da dai sauran jam'iyyu...

Shugaba Buhari Zai Yiwa ‘Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe

0
Shugaba Buhari Zai Yiwa 'Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi ta musamman misalin karfe 7 na safiyar Lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022. Ministan Labarai, Lai Mohammed, ya bayyana hakan...

Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro

0
Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro Yanzun nan muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taro da tawagar tsaron. Najeriya Ana kyautata zaton tawagar za ta tattauna da Buhari ne kan habaka hanyoyin ragargazar makiya kasar. Najeriya...

Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba – APC

0
Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba - APC   Abuja - APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa. Jaridar TheCable ta samu labarin...

Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock

0
Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya labule da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi kuma 'dan takarar shugabancin kasa. Gwamna Yahaya Bello ya barranta kansa da hukuncin gwamnonin arewa...

An Gurfanar da Direban da ya Daba wa Fasinja wuƙa Kan N100

0
An Gurfanar da Direban da ya Daba wa Fasinja wuƙa Kan N100 An gurfanar da wani direban motar haya a gaban kotun Majistare a Kaduna kan zarginsa da caka wa fasinja wuƙa. Mai gabatar da kara a kotu, Sufeta Leo Chidi...

Abdullahi Adamu da Kwamitin NWC Zasu Gabatar da Ahmad Lawan ga Buhari – Sanata...

0
Abdullahi Adamu da Kwamitin NWC Zasu Gabatar da Ahmad Lawan ga Buhari - Sanata Orji Kalu Abuja - Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a APC, Sanata Orji Uzor Kalu, ya bayyana cewa shugaban jam'iyya, Abdullahi Adamu, da kwamitin gudanarwa NWC...

An Soma Tantace Daliget da za su Kaɗa kuri’a a Zaɓen Fidda Gwanin APC

0
An Soma Tantace Daliget da za su Kaɗa kuri'a a Zaɓen Fidda Gwanin APC   An soma tantace daliget-daliget da za su kaɗa kuri'a a zaɓen fitar da gwani na neman tikitin takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC. Sama da daliget dubu...

Gwamnonin Arewa na APC Sun Gabatarwa Shugaba Buhari Sunayen Mutune 5 Daga Kudu Domin...

0
Gwamnonin Arewa na APC Sun Gabatarwa Shugaba Buhari Sunayen Mutune 5 Daga Kudu Domin ba su Takara Gwamonin Arewa na jam'iyyar APC sun gabatarwa shugaba Buhari sunayen mutane biyar da suke son a yi maslaha domin bai wa ɗaya daga...

Kundin Tsarin Mulkin Jam’iyyar APC ya Bada Zabi Uku na Yadda za’a Gudanar da...

0
Kundin Tsarin Mulkin Jam'iyyar APC ya Bada Zabi Uku na Yadda za'a Gudanar da Zaben Fidda Gwani   Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da tsarin kato bayan kato wajen zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na zaben 2023...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai