Home SIYASA Page 71

SIYASA

Hukumar EFCC ta Kama Rochas Okorocha

0
Hukumar EFCC ta Kama Rochas Okorocha   Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha, kuma ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. EFCC ta tafi da Rochas daga gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja da yammacin Talata. Jami’an EFCC da...

Gwamnoni Uku na PDP Sun Shiga Ganawar Sirri da Olusegun Obasanjo

0
Gwamnoni Uku na PDP Sun Shiga Ganawar Sirri da Olusegun Obasanjo Ogun - Gwamnoni uku na jam'iyyar hamayya PDP sun shiga ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa a Najeriya, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun. Daily Trust ta rawaito...

Babban Jigon APC a Zamfara ya Sauya Sheƙa Zuwa PDP

0
Babban Jigon APC a Zamfara ya Sauya Sheƙa Zuwa PDP Yayin da jam'iyyar APC ke ganin ta fara gano bakin zaren rikicinta, wani jigo ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar PDP mai adawa Tsohon babban daraktan First Bank PLc, Dakta Dauda Lawal,...

Shugaba Buhari ya Gana da Iyalan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Fashewar Nakiya a Kano

0
Shugaba Buhari ya Gana da Iyalan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Fashewar Nakiya a Kano Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da ‘yan uwan wadanda suka mutu sakamakon fashewar nakiya da ya faru a Kano. Shugaban wanda ya ziyarci Kano domin halartar...

A Bada 100% na Kuri’unmu ga Rotimi Amaechi – Janar Buratai

0
A Bada 100% na Kuri’unmu ga Rotimi Amaechi - Janar Buratai Janar Tukur Yusuf Buratai ya yi wa Rotimi Amaechi rakiya da ya gana da ‘Yan APC a jihar Borno. Tsohon hafsun sojojin na kasa ya roki mutanensa su marawa Amaechi...

Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba – Tinubu ga...

0
Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba - Tinubu ga Sarakunan Gargajiya   Tsohon gwamnan jihar Legas, Tinubu ya bayyana bukatarsa ta son gaje Buhari, inda yace ba da wasa yake takara ba Ya bayyana haka ne lokacin...

2023: Kotu ta yi Umarnin Aika ‘Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan...

0
2023: Kotu ta yi Umarnin Aika 'Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan Gyara Hali   Rivers - Babbar kotun jihar Ribas ta saka ranar sauraron bukatar bayar da belin dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra Wasu miyagun yan bindiga sun sace ɗan majalisar jiha mai wakiltar Aguata 1 a majalisar dokokin jihar Anambra, sun bar motarsa. Kakakin hukumar yan sanda na jihar, Mista Ikenga, ya tabbatar...

Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam’iyyar...

0
Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam'iyyar NNPP - Buba Galadima Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya shiga tsaren takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam'iyyar NNPP mai tasowa. Wani tsohon...

Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023...

0
Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023 ? Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ba zai nemi kujerar Majalisar Dattawa a Kano a zabe mai zuwa ba. Dr. Abdullahi Ganduje ya hakura Barau Ibrahim Jibrin ya...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai