Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau
Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau
Alamu sun gama tabbatar da cewa, a yau ne tsohon gwamnan Kano Shekarau zai koma jam'iyyar NNPP mai tasowa.
Wannan na zuwa ne bayan da tashin-tashina ta barke a siyasar Kano musamman a jam'iyya...
‘Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa
'Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa
Ma’auratan wadanda yan asalin kasar Indiya ne, sunce dan nasu ya yi aure tsawon shekaru shida amma har yanzu baya tunanin haihuwa tare da matarsa.
Rokon da suke yi a kotu...
Alherin da na Shirya Yiwa ‘Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa – Saraki
Alherin da na Shirya Yiwa 'Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa - Saraki
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana alherin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya zama shugaban kasa.
Saraki ya ce idan aka zabe...
Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani...
Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani Kan Labarin
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara...
An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna
An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna
Jami’an tsaro sun kama wani mutumi yana rike da bindiga a yankin dajin Galadimawa a Kaduna.
Bincike ya nuna wannan Bawan Allah da aka cafke yana kan kujerar Kansila ne...
Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m...
Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m ba - Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta magantu a kan dalilin da yasa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai iya bincikar masu siyan fom din...
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma’aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma'aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci gwamnan CBN ya yi murabus daga kujerarsa idan zai nemi takara.
Bayan umarnin ministoci, wata takarda da Sakataren gwamnati ya fitar...
Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne – Sarkin Bauchi ga Osinbajo
Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne - Sarkin Bauchi ga Osinbajo
Sarkin Bauchi ya fitar da sanarwa ta musamman bayan ziyarar da Yemi Osinbajo ya kawo masa.
Hakan ya zama dole bayan an fara rade-radin Alhaji Rilwan Suleiman...
Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023
Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023
Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a hukumance, TheCable ta rawaito.
Saraki ya bayyana aniyarsa ne a wani taron karin...
Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna
Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna
Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna ya je gidan Ibrahim Shekarau da nufinsu hadu.
Haka Gawuna ya bar gidan cikin dare ba tare da ya ga Shekarau ba, alamun ya shiya barin APC.
Tsohon...




















