Shugaban Ma’aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus
Shugaban Ma'aikata da Kwamishinoni 4 na Jahar Benue Sun yi Murabus
Shugaban ma'aikata na gwamnatin jahar Benuwai, Orbunde, tare da kwamishinoni 4 sun mika takardar murabus.
Kusoshin gwamnatin gwamna Ortom, sun bayyana cewa sun ɗauki wannan matakin ne domin samun damar...
Bawa Jahohi Ikon Kafa ‘Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa...
Bawa Jahohi Ikon Kafa 'Yan Sandan su Zai Kara Tabarbarewar Matsalar Tsaro a kasa - Gwamna Zulum
Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce baya goyon bayan kafa 'yan sandan jahohi a Nigeria.
Farfesa Zulum ya ce kafa 'yan sandan...
Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA
Shugaba Buhari Ya Bada Sunan Farouk Ahmed a Matsayin Shugaban NPRA
A watan Satumban nan ne shugaban Najeriya ya nada sabon shugaban NPRA.
Bayan makonni biyu rak sai aka ji an canza Sarki Auwalu da Farouk Ahmed.
Muhammadu Buhari ya aika wa...
Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC –...
Mun Kammala Duk Wasu Shirye-Shirye da Ake Bukata Wajen Gudanar da Taron APC - Gwamna Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano, ya bayyana cewa a halin yanzun suna jiran a rantsar da shugabannin kananan hukumomi na APC.
Ganduje ya...
Datse Layukan Sadarwa a Jahohin Arewa Maso Yamma na Barazana ga Kasuwanci
Datse Layukan Sadarwa a Jahohin Arewa Maso Yamma na Barazana ga Kasuwanci
Rahoton SBM ya ji ta bakin jama'a mazauna jahohin Zamfara, Katsina da Kaduna kan datse layikan sadarwa.
Kamar yadda wadanda aka ji ta bakinsu suka bayyana, sun koka da...
Rami ya Rufta da Mahaka Ma’adanai a Jahar Benue, 3 Sun Rasa Rayukansu
Rami ya Rufta da Mahaka Ma'adanai a Jahar Benue, 3 Sun Rasa Rayukansu
A jahar Benue, wasu mahaka ma'adanai sun hallaka yayin da suke tsaka da aiki a cikin rami.
Rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne da sanyin safiyar...
‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe...
'Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa a Jahar Oyo
Rundunar yan sanda reshen jahar Oyo, ta gurfanar da wani matashi ɗan shekara 25, Solomon, bisa zargin kashe mahaifiyarsa.
Rahoton yan sanda ya...
PDP ta Magantu Kan Tafiyar Gwamnan Jahar Ogun, Mataimakiyarsa da Kakakin Majalisar
PDP ta Magantu Kan Tafiyar Gwamnan Jahar Ogun, Mataimakiyarsa da Kakakin Majalisar
A halin yanzu, da alama babu kowa a kasa wanda zai yi aiki a matsayin shugaban gwamnatin jahar Ogun.
Wannan ya kasance ne saboda gwamnan jahar, mataimakiyarsa, da kakakin...
Shugaba Buhari ya yi Sababbin Nade-Nade a Hukumomin ICPC da RMAFC
Shugaba Buhari ya yi Sababbin Nade-Nade a Hukumomin ICPC da RMAFC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sababbin nade-nade masu muhimmanci a hukumomin ICPC da RMAFC.
A hukumar yaki da cin hanci da rashawa, shugaban kasar ya bukaci majalisar dattijai ta...
Kwamitin Karba-Karba: Gwamnonin PDP za su yi Taro a Ranar Laraba, 29 ga Watanan
Kwamitin Karba-Karba: Gwamnonin PDP za su yi Taro a Ranar Laraba, 29 ga Watanan
Gwamnonin PDP sun sanar da cewa kwamitin raba kujerar takara da Gwamna Ifeanyi Ugwanyi ke jagoranta ta shirya wata ganawa gabanin babban taronsu na kasa.
Rahotanni sun...






















