Home SIYASA Page 96

SIYASA

‘Yan Siyasa Irin Fani-Kayode da Sauran su Sun Koma APC ne Musamman Don su...

0
'Yan Siyasa Irin Fani-Kayode da Sauran su Sun Koma APC ne Musamman Don su Guje wa Tuhumar EFCC - PDP   Jam’iyyar PDP ta kwatanta Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama a matsayin dan siyasar kafar sada zumunta. Bayan komawar sa...

Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya...

0
Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya yi Daga PDP   Jonathan Vatsa ya yi Allah-wadai da karbar Fani-Kayode a Jam’iyyar APC. Jagoran na APC a jahar Neja yace jam’iyyarsu ta rasa inda ta sa...

Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar...

0
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar EFCC     Shugaban kasa ya bukaci Sanatoci su tantance shugabannin majalisar EFCC. Dr. Ahmad Lawan ya karanto takardar Muhammadu Buhari a zauren majalisa. George Abang Ekpungu zai zama Sakataren...

Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan – Rochas Okorocha

0
Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan - Rochas Okorocha   Rochas Okorocha ya bayyana bukatar gwamnati ta kara kudaden da take biyan sanatoci. Ya bayyana cewa, kudaden da ake basu sun yi kasa da irin aikin da suke tafkawa...

Kakakin Jam’iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa

0
Kakakin Jam'iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa   Kakakin jam'iyyar APC reshen jahar Ribas ya mika takardar murabus daga kan mukaminsa ga shugabannin jam'iyyar. A cikin takardar mai ɗauke da kwanan watan 19 ga watan Satumba, Chief Ogbonna...

Jam’iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra’ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben...

0
Jam'iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra'ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben 2023     Wasu kungiyoyin siyasa a jahar Delta sun amince da tsayawar Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa. Wasu jam'iyyu 17 ne suka bayyana goyon bayansu...

Bai Kamata Aga Laifin APC ba Idan ta Yanke Shawarar Neman Jonathan ya Dawo...

0
Bai Kamata Aga Laifin APC ba Idan ta Yanke Shawarar Neman Jonathan ya Dawo Cikin ta - Musa Sarkin Adar   Wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jahar Sokoto, Musa Sarkin Adar, yayi magana game da zaben 2023. Adar ya...

Yadda Karnuka Goma Suka Afka wa Yaro a Jahar Anambra

0
Yadda Karnuka Goma Suka Afka wa Yaro a Jahar Anambra   Wasu karnuka goma sun afka wa wani yaro ɗan shekara biyu tare da cinye shi a wata makaranta mai zaman kanta a garin Amokpo Umuanunwa a jahar Anambra. Jaridar The Nation...

Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa...

0
Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa APC   David Umahi ya maida martani a kan wasu kalamai da Femi Fani-Kayode ya yi jiya. An ji Fani-Kayode yana cewa ya taimaka wajen karkato da ra’ayin...

Dole Kowanne ‘Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan...

0
Dole Kowanne 'Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan ne a Zaben 2023 - APC   Jam'iyyar APC da ke mulkin Najeriya ta ce babu wani mamba cikin sabbin mutanen da suka koma jam'iyyar da za...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC