Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Anambra ya Shiga Hannu Kan Mutuwar Matarsa
Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Anambra ya Shiga Hannu Kan Mutuwar Matarsa
Mbazulike Iloka, shugaban karamar hukumar Nnewi ta Arewa a Jihar Anambra yanzu yana hannun yan sanda.
Yan sanda sun kama Iloka ne a ranar Laraba 17 ga watan Agusta,...
‘Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da ‘Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara
'Yan Sanda Sun Ceto Mutanen da 'Yan Bindiga Suka Sace a Jihar Kwara
Rundunar 'yan sanda ta ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace a jihar Kwara a jiya Talata 16 ga watan Agusta.
Kwamishinan 'yan sanda ya shawarci masu...
Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000
Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Baba ya karrama wani DPO a jihar Kano da lambar yabo saboda yaki karban cin hanci.
Jami'an 'Yan sanda sun kama wani babban...
Dakarun Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga a Kaduna
Dakarun Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga a Kaduna
Dakarun sojojin Operation Sanity sun kara kashe wasu yan bindiga a dajin gulbe dake karamar hukumar Chikun na jihar.
Kaduna 'Yan ta'adan da sojoji suka kashe sun gamu da karshen sun ne a...
Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami’an Tsaro Sun...
Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban TESCON
Shugaban TESCON ya shiga matsala kan tsokacin da aka kwatanta shi da na rashin ladabi da yayi kan ministan yankin arewa, Alhaji Saani...
ALLAH ya yi wa Kakar ‘Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa
ALLAH ya yi wa Kakar 'Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa
Kakar dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ta rasu.
Za a yi jana'izar Hajiya Mowa Sufi Yakasai...
Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: ‘Yan Ta’addan Sun Yaudari Gwamnati – Garba...
Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: 'Yan Ta'addan Sun Yaudari Gwamnati - Garba Shehu
Fadar shugaban kasa ta ce, yan ta’addan da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna sun yaudari gwamnati.
Shugaba Buhar...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Bijilanti 2 a Abuja
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Bijilanti 2 a Abuja
Yan bindiga da suka yi garkuwa da wani manomi sun halaka jami'an tsaro na bijilanti biyu a birnin tarayya Abuja.
Yan bijilanten sun tafi sansanin yan bindigan ne da nufin ceto wani...
Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai...
Cocin Owo: MURIC ta Bukaci Gwamnatin Jihar Ondo ta Biya Fulanin da Aka Kai wa Hari
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Musulunci MURIC ta bukaci gwamnan jihar Ondo ya biya Fulanin da aka kai wa hari a garin Owo diyya...
ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al’amarin
ASUU: Lauyan Najeriya ya Roki Shugabannin Bankuna da Attajirai su Shawo Kan Al'amarin
Kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) dai ta shiga yajin aikin tun a watan Fabrairu, inda ta bukaci a kara samar da kudade ga tsarin jami’o’in da kuma karin...