Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai ta Bawa Hafsoshin Tsaro Wata Hudu Su Kawo Karshen Al’amarin
Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai ta Bawa Hafsoshin Tsaro Wata Hudu Su Kawo Karshen Al'amarin
Majalisar Dattijan Najeriya ta bai wa manyan hafsoshin tsaron kasar wa’adin wata hudu su kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar sassan kasar.
Wannan na zuwa ne...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Katsina
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Katsina
Awanni kalilan a tsakani, yan bindiga sun sake kai hari wani ƙauye kusa da babban birnin jihar Katsina, jihar shugaban ƙasa.
Yan ta'addan sun kashe mutum uku, sun kuma yi awon gaba da...
Kungiyar Kiristoci ta CACN ta Fara Bayar da Katin Shaida ga Malamanta
Kungiyar Kiristoci ta CACN ta Fara Bayar da Katin Shaida ga Malamanta
Wata kungiyar addini da aka fi sani da kungiyar limaman addinin Kirista a Najeriya (CACN) ta sanar da matakin bayar da katin shaida ga malamanta a Najeriya.
Kungiyar ta...
Matar da ta Nemi Mijin Wata, Ko Mijin da ya Nemi Matar Wani ba...
Matar da ta Nemi Mijin Wata, Ko Mijin da ya Nemi Matar Wani ba Laifi Bane a Ghana - Malamin Jami'a
Malamin jami'a a kasar Ghana ya bayyana cewa, ba laifi bane a kasar idan aka kama mutum da matar...
Yajin Aikin ASUU: KASU ta yi Biris da Umarnin Gwamna El-Rufai
Yajin Aikin ASUU: KASU ta yi Biris da Umarnin Gwamna El-Rufai
Malamai a Jami'ar Jihar Kaduna wato KASU, mambobi na kungiyar ASUU sun ki komawa bakin aiki duk da barazanar kora da Gwamna El-Rufai ya yi.
Malaman, cikin wani sanarwar bayan...
Karfafa Tsaro: IGP Usman Baba ya ba da Umarnin Kara Yawan Jami’an ‘Yan Sanda...
Karfafa Tsaro: IGP Usman Baba ya ba da Umarnin Kara Yawan Jami'an 'Yan Sanda Zuwa Abuja
Sufeto janar na 'yan sandan Najeriya ya ba da umarnin kara yawan jami'ai da ke aiki a zagayen babban birnin tarayya Abuja.
An samu aukuwar...
Bayan Rasa 200k a Gurin Caca: Matashi ya Fadi Sumamme
Bayan Rasa 200k a Gurin Caca: Matashi ya Fadi Sumamme
Wani mutum ya hadu da bacin rana inda ya yi asarar zunzurutun kudi har N200,000 a wajen buga caca.
Mutumin ya yanke jiki ya fadi sumamme a bakin shagon gidan cacan...
Bata Gari Sun Kona Gidan Jigon APC, Abubakar Usman
Bata Gari Sun Kona Gidan Jigon APC, Abubakar Usman
Benue - Rikicin jam'iyyar APC a Jihar Benue ya dauki sabon salo a yayin da wasu bata gari, a safiyar ranar Laraba suka cinna wuta a gidan jigon jam'iyyar APC, Alhaji...
Kotu ta Raba Auren Mutumin da ya Auri Jikarsa a Zamfara
Kotu ta Raba Auren Mutumin da ya Auri Jikarsa a Zamfara
Wata babban kotun shari'a a karamar hukumar Tsafe a Jihar Zamfara ta warware aure tsakanin wani mutum da jikarsa.
Mutumin mai suna Musa Tsafe ya auri jikarsa mai suna Wasila...
‘Yan Bindiga Sun Harbi AIG, Sun Kashe Jami’in Tsaronsa
'Yan Bindiga Sun Harbi AIG, Sun Kashe Jami'in Tsaronsa
Jihar Kaduna- Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa da ke Bauchi, Audu Madaki, inda suka raunata...