Home Taska Page 124

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Limamin Coci Tare da Mutane 7 a Jihar Katsina   'Yan bindiga sun yi awon gaba da wani limamin cocin katolika da wasu mutane bakwai a wani farmaki da suka kai garuruwan Katsina. An yi garkuwa da malamin...

Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur

0
Jamus ta yi Kira a Gudanar da Bincike Akan China Kan ɗaure Musulmin Uighur Jamus ta yi kira a gudanar da bincike na keke da keke game da zarge-zargen cewa China ta kirkiri wani tsarin garkame mutane a wani sansani...

‘Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya

0
'Yan Bindiga Sun Nemi Sojoji su Fice Daga Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya Ƴan bindigar da ake zargi sun kashe ɗan majalisar jihar Anambra a kudancin Najeriya Okechukwu Okoye, sun ba da wa’adin awa 48 sojoji su fice daga yankin...

Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina – Jami’in Diflomasiyyar Rasha

0
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina - Jami'in Diflomasiyyar Rasha   Wani jami'in diflomasiyyar Rasha ya ajiye aikinsa saboda mamayar da ƙasar ke yi a Ukraine, yana mai cewa abu ne da bai dace ba. Boris Bondarev, ya ajiye mukamin nea ofishin...

Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar

0
Bincike ya Nuna Mayaƙan Jihadi na Amfani da Makaman Sojin Najeriya,Chadi da Nijar Wani rahoto ya ce makamai da yawa da aka ƙwace daga hannun ƴan bindiga a Nijar sun fito ne daga rumbun ajiyar makamai na wasu ƙasashen Afrika,...

Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu

0
Maryam Abacha ta Maka Gwamnatin Jahar Kaduna a Gaban Kotu Matar tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Hajiya Maryam Abacha ta maka gwamnatin jihar Kaduna a gaban kotu kan kwace wata kadarar mijinta da gwamnatin tayi...

‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda Tare da Kashe Mutane 4 a Anambra Tsagerun ‘Yan bindiga a Anambra sun kashe mutane hudu a wani farmaki da suka kai wurare daba-daban a jihar. Hakazalika, 'yan bindigar sun kona ofishin yan sanda...

Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo

0
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo   Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda aka shanya wasu ɗalibai yayin da suka zo zana jarabawar WAEC. Makasudin haka shi ne shugaban...

Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa

0
Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamami ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a yau ya buɗe wani katafaren ɗakin zamani na gwaje-gwajen ƙere-ƙeren kayayyakin fasahar sadarwar...

Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA

0
Lambobin Yabo ga Shugaban NITDA Hoto Na Farko:- Ƙungiyar Injiniyoyin lantarki, Institute of Electrical and Electronic Engineers (IEEE), ne su ka karrama mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), da lambar...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja